Browsing Category
Tsaro
An kama wasu sabbin mutane 13 bisa zargin wawashe dukiyar jama’a a yayin zanga-zanga
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama wasu sabbin mutane 13 da ake zargi da hannu wajen wawashe dukiyar jama’a a yayin zanga-zangar.
Daga cikin kayayyakin da aka kwato!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama sojan da ya kashe wani matashi mai zanga-zangar yunwa a garin Zariya
Rundunar soji ta kama sojan da ya kashe wani matashi mai zanga-zangar yunwa a garin Zariyan Jihar Kaduna.
Mai magana da yawun rundunar, Manjo Janar Onyema Nwachukwu, ya ce sojan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon sakataren jam’iyyar PDP na kasa ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC
Tsohon sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Abubakar Mustapha, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna.
Ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar ne ta wata wasika!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yi nasarar tarwatsa tare da lalata sansanin ‘yan ta’adda masu fafutukar kafa kasar…
Rundunar sojin kasar ta ce dakarunta sun yi nasarar tarwatsa tare da lalata sansanin 'yan ta'adda masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB da kuma kungiyar tsaro ta Gabas, ESN.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama kwalaben Kodin fiye da 1,200,000 a Najeriya
Jami'an hukumar Hana sha da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta najeriya sun kama kwalaben kodin miliyan 1,229,400 a cikin wasu kwatenoni bakwai a tashar jiragen ruwa ta Onne da ke birnin!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ’yan kabilar Igbo ta umarci ’yan kabilar a fadin Najeriya su kaurace wa zanga-zanga
Uwar kungiyar ’yan kabilar Igbo, Ohaneze Ndigbo, ta umarci ’yan kabilar a fadin Najeriya su kaurace wa zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa da ake shirin yi a watan Agusta.
Wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dan bindigar da ya so kashe tsohon shugaban ƙasar Trump ya yi gaban kansa ne – FBI
Hukumar tsaro ta FBI a Amurka ta ce ɗanbindigar da ya so kashe tsohon shugaban ƙasar Trump ya yi gaban kansa ne wajen kai harin, ba wai yana aiki ne da wasu ba.
Ta ce ya sayi irin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’in hukumar Kwastam ta kasa ya rasa ransa a bakin aiki a jihar Jigawa
Hukumar kwastam ta kasa ta tabbatar da rasuwar daya daga cikin jamianta mai suna Hamza Abdullahi Elenwo.
Marigayin ya rasu ne a bakin aiki a wani shingen bincike dake garin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar Sojoji ta ce ta kama wasu ƙasurguman ‘yan bindiga biyu a jihar Taraba
Wata sanarwa da mataimakin kakakin runudunar, Kanal Oni Olubodunde, ya fitar ta ce dakarun rundunar Operation Whirl Stroke ne suka yi nasarar kama mutanen da ba ta bayyana sunansu ba a!-->…
Read More...
Read More...
An kama wani da ake zargin dan fashi da makami ne a jihar Kano
Jami’an tsaron farin kaya, reshen jihar Kano, sun kama wani da ake zargin dan fashi da makami mai suna Abdulrahman Auwal da ke Layin Tankin Magi a karamar hukumar Kura ta jihar.Jami’in!-->…
Read More...
Read More...