Browsing Category
Tsaro
Akalla fursunoni 3,590 ne ke tsare a Najeriya
Akalla fursunoni 3,590 ne ke cikin gidajen gyaran hali a fadin kasar nan ke jiran hukuncin kisa, kamar yanda Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta kasa (NCoS) ta bayyana.
Mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana zargin wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’in ‘yansanda da ɗan sa kai a jihar Sokoto
Ana zargin wasu ‘yan bindiga sun kashe wani jami’in ‘yansanda, Insifekta Eze, da wani ɗan sa kai a Sokoto a yayin wani kwanton ɓauna da suka kai da sanyin safiyar jiya Litinin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yansandan Jihar Kano sun tabbatar da mutuwar fitaccen jagoran ƙungiyar ƴan daba Abba Burakita
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani fitaccen jagoran ƙungiyar ƴan daba, Abba Bala Burakita, bayan wata arangama da wasu ƙungiyoyin daba abokan gabarsu a unguwar!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun ‘yan sandan Kayode Egbetokun wa’adin shekara 3
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙarawa Babban Sefotun 'yan sandan Kayode Egbetokun shekaru 3, kamar yadda wata majiya daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya ta bayyana.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
An girke ma’aikatan agajin gaggawa a sassa daban-daban na birnin Kyiv
An girke ma'aikatan agajin gaggawa a sassa daban-daban na birnin Kyiv inda hare-haren makamai masu Linzami na Rasha ya ɗaiɗaita.
Magajin birnin Kyiv Vitali Klitschko, ya ce hanyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a yi wa wadanda ake zargi da harkokin ta’addanci a Jamhuriyyar Nijar rajista
Gwamnatin sojin Nijar ta bude rajista domin tattarawa tare da adana sunayen wadanda ake zargi a kasar da harkokin ta’addanci, kamar yadda tashar talabijin na kasar RTN Tele Sahel ya!-->…
Read More...
Read More...
An yabawa Tinubu kan tura manyan sojojin Nijeriya zuwa Jamhuriyyar Nijar domin sake kulla zumunci
Kungiyar tuntuba ta Arewa (ACF) ta yabawa shugaban kasa Bola Tinubu kan amince wa wata tawagar manyan sojojin Nijeriya karkashin jagorancin Janar Christopher Musa, babban hafsan!-->…
Read More...
Read More...
An kashe mutane da dama a harin da ‘yan bindiga suka kai jihar Yobe
Wasu da ake tsammanin mayaƙan Boko Haram ne sun kai hari ƙauyen Mafa a ƙaramar Hukumar Tarmuwa da ke jihar Yobe a arewacin Najeriya, tare da kashe mutanen da har yanzu ba a san yawansu!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da dadewa ba sojoji za su shawo kan kalubalen tsaro a Najeriya – Taoreed Lagbaja
Babban Hafsan Sojin kasa Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa nan ba da dadewa ba sojoji za su shawo kan kalubalen tsaro da ke addabar kasar nan.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla sojoji 24 ne suka mutu a harin da ake zargin ƴan bindiga ne suka kai a Jamhuriyar Nijar
Sojojin da suka mutu a harin da ake zargin ƴan bindiga ne suka kai a kan jami'an tsaro a yankin Yammacin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar a ranar 27 ga Agusta sun haura zuwa 24, kamar!-->…
Read More...
Read More...