Browsing Category
Tsaro
An ceto wani mutum mai shekaru 37 da ke daf da rataye kansa
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta yi nasarar dakile wani mummunan lamari a jiya Alhamis inda ta ceto wani mutum mai shekaru 37 da ke daf da kashe kansa ta hanyar rataye kansa a kan!-->…
Read More...
Read More...
Netanyahu ya shaida wa Amurka cewa yana adawa da kafa ƙasar Falasɗinawa
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya ce ya shaida wa Amurka cewa yana adawa da kafa ƙasar Falasɗinawa da zarar an kawo ƙarshen rikicin Gaza.
A wani taron manema labarai,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai bukatar a mayar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya tsarin dimokuradiyya
Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Maitama Tuggar, ya ce akwai bukatar a mayar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya tsarin dimokuradiyya, yana mai cewa Najeriya da yawan!-->…
Read More...
Read More...
Jami’ar Al-Qalam ta tabbatar da sace daliban ta mata guda 2
Jami’ar Al-Qalam dake Katsina ta tabbatar da sace dalibai mata 2 a jami’ar ranar litinin data gabata.
Cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na jami’ar Akilu A. Atiku, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kashe jami’an shige da fice guda biyu a kan iyakar Kangiwa
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba ne a ranar Litinin din da ta gabata sun kai hari tare da kashe jami’an shige da fice guda biyu a kan iyakar Kangiwa, da ke karamar hukumar!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya yi Allah-wadai da yawaitar sace-sacen mutane da hare-haren ‘yan bindiga
Shugaba Bola Tinubu ya yi Allah-wadai da yawaitar sace-sacen mutane da hare-haren ‘yan bindiga, inda ya bayyana lamarin a matsayin abin tada hankali, rashin tsoron Allah, da kuma mugun!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya gana da hafsoshin tsaro a fadar gwamnati dake Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya gana da hafsoshin tsaro da sauran manyan jami’an tsaro a fadar gwamnati da ke Abuja ranar Talata.
Shuwagabannin tsaron sun iso fadar tare da jiran shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu da ake zargin manyan dilolin masu safarar miyagun kwayoyi ne
Dakarun bataliya ta 192, sashe na 81, na rundunar sojojin kasar nan, sun kama wasu da ake zargin manyan dilolin masu safarar miyagun kwayoyi ne a kan iyakar Balogun da ke jihar Ogun.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gargadi ga masu ababen hawa kan rashin bin dokikin fitulun bada hannu
Hukumar babban birnin tarayya, ta yi gargadi ga masu ababen hawa kan rashin bin dokikin fitulun bada hannu a Abuja.
Daraktan kula da zirga-zirgar ababen hawa na sakatariyar sufuri!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wani da ake zargi da satar janareton masallacin Juma’a
Jami’an ‘yan sanda a jihar Kaduna sun kama wani da ake zargi da satar janareto mai amfani da hasken rana da batirinsa da ke samar da haske a masallacin Juma’a a garin Hunkuyi da ke!-->…
Read More...
Read More...