Browsing Category
Tsaro
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kwace kwalaben barasa akalla 8,600
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta kwace kwalaben barasa akalla dubu takwas da dari shida da aka loda cikin wata mota da ta shiga jihar daga Kaduna.
Jami'in hukumar da ke yaki da kayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defense a jihar Jigawa zata hada gwiwa da rundunar Operation Salama
Hukumar tsaro da kare rayukan al-umma ta Civil Defense a jihar Jigawa, zata hada gwiwa da rundunar operation Salama, domin yin sintiri a karamar Hukumar Maigatari.
Kwamandan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dakarun sojin Najeriya suka kubutar da wasu mata 18, da aka yi garkuwa da su
A ranar Larabar da ta gabata ne dakarun sojin Najeriya suka kubutar da wasu mata 18, da aka yi garkuwa da su, tare da mika su ga gwamnatin jihar Katsina.
Kwamandan runduna ta 17 ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisa ta gayyaci Nyesom Wike, Nuhu Ribadu, da shugabannin tsaro
Majalisar wakilai ta gayyaci ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, da mai baiwa shugaban kasa shawara kan Harkokin tsaro Nuhu Ribadu, da shugabannin tsaro kan tabarbarewar tsaro!-->…
Read More...
Read More...
Ecowas ta bayyana damuwarta kan ɗage zaɓen shugaban ƙasar Senegal
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta Yamma, Ecowas ta bayyana damuwarta kan matakin da hukumomin ƙasar Senegal suka ɗauka na ɗage zaɓen shugaban ƙasar da aka shirya!-->…
Read More...
Read More...
An sako ɗalibai da malaman makarantar ‘Apostolic Faith Montessori’ da ke jihar Ekiti
An sako ɗalibai da malaman makarantar 'Apostolic Faith Montessori' da ke jihar Ekiti da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su ranar Litinin da ta gabata.
Mai magana da yawun rundunar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zanga-zanga ta barke a yankin Rigachikum biyo bayan kashe wani dan kasuwa da jami’in tsaro…
Bayanai daga yankin Rigachikum a karamar hakumar Igabi dake jihar Kaduna sun bayyana yada mazauna yankin a jiya suka soma zanga-zanga nuna rashin amincewa bayan zargin wani jami’in!-->…
Read More...
Read More...
Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 185 tare da kama 212 a cikin makon da ya gabata
Hedikwatar tsaron kasa ta koka kan yadda yawaitar sace-sacen mutane a fadin kasar nan ya mamaye nasarorin da sojoji ke samu a kan ‘yan ta’adda a yankin Arewa.
Daraktan yada labarai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane 6 da ake zargi da safarar man fetur ba bisa ka’ida ba a jihar Akwa Ibom
Hukumar bayarda tsaro ga farin kaya a jihar Akwa Ibom ta kama wasu mutane shida da ake zargi da safarar man fetur ba bisa ka’ida ba da kuma fasa bututu.
Kwamandan hukumar Mista!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar tsaro ta Amotekun ta kama wasu mutane 31 da ake zargi da aikata laifuka daban-daba
Rundunar tsaro ta yammacin Najeriya da akafi sani da Amotekun a jihar Ondo ta ce ta kama wasu mutane 31 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a fadin kananan hukumomi 18 na jihar.!-->…
Read More...
Read More...