Browsing Category
Tsaro
Dakarun tsaro sun yi nasarar kashe yan awaren IPOB/ESN guda 20
Dakarun tsaro sun yi nasarar kashe yan awaren IPOB/ESN 20 yayin wani samame da suka kaddamar a yankin karamar hakumar Orsu dake jihar Imo.
Samamen wanda aka gudanar a ranar 7 ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta fitar da jerin jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari
Gwamnatin tarayya ta fitar da jerin jihohi 14 da makarantun su ke cikin hadari, dai-dai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kutsawa makarantu suna garkuwa da dalibai.
Shugabar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dole a gudanar da cikakken bincike kan yawaitar sace-sacen da ake yi a Najeriya – Amnesty
Ƙungiyar Amnesty International ta ce sace fiye da ƴan gudun hijira a jihar Borno da ɗalibai ɗari biyu da tamanin da bakwai da malamai a yankin Kuriga a jihar Kaduna na nuna gazawar!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya aike da sojoji domin ceto dalibai sama da 250 na makarantar Kuriga
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a jiya Juma'a ya aike da sojoji domin ceto dalibai sama da 250 da wasu 'yan bindiga suka yi awon gaba dasu a makarantar Kuriga da ke jihar Kaduna.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ta musanta kulla yarjejeniyar hadin gwiwa da Rasha
Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ta musanta rahotannin da ke cewa ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar hadin gwiwa ta soji da kasar Rasha.Ma'aikatar sadarwa da yada labarai!-->…
Read More...
Read More...
Dan majalisa Shehu Tafoki ya koka kan hare-haren ‘yan bindiga da ake kai wa jama’ar mazabar sa
Dan majalisa mai wakiltar Faskari, Kankara da Sabuwa a majalisar wakilai ta kasa Shehu Dalhatu Tafoki, ya koka da cewa hare-haren ‘yan bindiga da ake kai wa jama’ar mazabar sa ya zama!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Uba Sani ya yi alkawarin ceto dukkan daliban da aka yi garkuwa da su a garin Kuriga
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi alkawarin ceto dukkan daliban da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a garin Kuriga da ke karamar hukumar Chikun a jiya Alhamis.A ziyarar da!-->…
Read More...
Read More...
Adadin kudin da kasashen duniya ke kashewa wajen samar da tsaro ya karu da kashi 9 cikin 100
Wani rahoto ya bayyana cewa adadin Kudin da kasashen duniya ke kashewa wajen samar da tsaro ya karu da kashi 9 cikin 100, inda ya kai dala tiriliyan 2.2 a bara kamar yadda wata cibiyar!-->…
Read More...
Read More...
Hakar ma’adanai dake gudana a Najeriya sun tallafa matuka wajan karuwar matsalolin tsaro
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ta kasa Benjamin Kalu, yace ayyukan hakar ma’adanai dake gudana a Najeriya sun tallafa matuka wajan karuwar matsalolin tsaro da kasar ke fama da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun jaddada matsayinsu kan aikin ‘yan sandan jihohi
Gwamnonin da aka zaba a karkashin jam’iyyar adawa ta PDP, sun jaddada matsayinsu kan aikin ‘yan sandan jihohi, a matsayin mafita ga tabarbarewar tsaro a kasar nan.
Gwamnonin ‘yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...