Browsing Category
Tsaro
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda biyu a jihar Taraba
Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan hulda da jama’a na rundunar sojin, Manjo Janar Onyema Nwachukwu, ya fitar jiya.
Ya ce sun kuma ceto wadanda aka yi garkuwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin Nijeriya sun ci alwashin kuɓutar da ɗaliban makarantar Kuriga
Rundunar sojin Najeriya ta yi alƙawarin kuɓutar da fiye da ɗalibai 200 da ƴanbindiga suka sace a baya-bayan nan a jihar Kaduna.
Da yake magana a wani taron manema labarai a Abuja!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya tana aiki domin kara yawan jami’an tsaro a ƙasar – Sen Yar’adua
Sanata Abdulaziz Yar'adua ya ce gwamnatin Najeriya ta ce tana aiki domin kara yawan jami'an tsaro domin ƙara murƙushe ayyukan miyagu da ke ƙaruwa a ƙasar.
Najeriya dai na fama da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar sojin Najeriya ta yi alƙawarin kuɓutar da fiye da ɗalibai 200 da ƴanbindiga suka sace
Rundunar sojin Najeriya ta yi alƙawarin kuɓutar da fiye da ɗalibai 200 da ƴanbindiga suka sace a baya-bayan nan a jihar Kaduna.
Da yake magana a wani taron manema labarai a Abuja!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nuhu Ribadu ya kira wani taro na sirri da kungiyar gwamnonin Arewa da shugabannin tsaro
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu, ya kira wani taro na sirri da kungiyar gwamnonin Arewa da shugabannin tsaro da suka hada da Sufeto Janar na ‘yan sanda!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta maka shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore a gaban kotu
Gwamnatin tarayya ta maka shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, a gaban kotu kan laifukan da suka shafi ta'addanci.
Bodejo dai yana hannun hukumar leken asiri!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sanda ta bukaci al’umma da su kara hakuri da juna sannan su cigaba da hada…
Egbetokun ya ce Rundunar su ta fahimci muhimmancin mutunta ayyukan addini da al’adu da kuma bukatar kara hakuri da juna da hadin kai a tsakanin al’umma daban-daban.
Wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan bindiga sun sace kimanin mutane 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna
Ƴanbindigar sun kai harin ne a garin Buda ranar Litinin da daddare inda suka buɗe wuta, kamar yadda wasu mazauna yankin suka shaida wa manema labarai.
Sai dai babu wata sanarwa daga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama jami’in dan sandan da ake zargi ya harbe wani matashi da ke talla a Kasuwar wuse
Rundunar ‘yan sandan Abuja ta ce ta kama Usman Ishaya Magaji, jami’in dan sandan da ake zargi ya harbe Ibrahim Yahaya wani matashi da ke talla a Kasuwar wuse a ranar Talata.
Kakakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba na tsoron mutuwa tunda na haura shekaru 60 a duniya – Remi Tinubu
Uwargidan shugaban kasa, Remi Tinubu, ta ce ba ta tsoron mutuwa saboda tana da shekaru sama da 60 a yanzu.
Ta bayyana hakan ne a jiya Talata yayin da take mayar da martani ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...