Browsing Category
Tsaro
Bello Turji na neman afuwa da sulhu da gwamnati
Shahararren ɗan ta'adda Bello Turji na neman afuwa da sulhu da gwamnati, kwanaki kadan bayan sojoji sun kashe uban gidansa Halilu Sabubu.
Shahararren ɗan ta’adda a Jihar Zamfara!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’an Operation Whirl Punch sun lalata wani sansanin ‘yan ta’adda a jihar Kaduna
Rundunar sojin saman Najeriya, NAF, ta ce rukuninta na Operation Whirl Punch, OPWP, ta lalata wani sansanin ‘yan ta’adda da ke dajin Yadi da ke karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Isra’ila ta kashe shugaban Hamas a Lebanon
Ƙungiyar Hamas ta Zirin Gaza ta sanar da cewa an kashe shugabanta a Lebanon, Fateh Sherif Abu el-Amin, tare da wasu 'yan'uwansa sakamakon harin Isra'ila a kudancin Lebanon.
Hamas ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutum 2 da kan zargin yunƙurin haifar da tarzoma a zaben gwamnan jihar Edo
Rundunar ‘yansandan Kasar nan ta ce ta kama wasu mutum biyu da take zargi da yunƙurin haifar da tarzoma a zaben gwamnan jihar Edo da ke gudanar a yau Asabar.
Cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya karbi bayanan yadda za’a magance matsalar rikice-rikicen manoma da makiyaya
Shugaban kasa Bola Tinubu ya karbi kundin bayanan kwamitin fadar shugaban kasa akan duba lamuran dabbobi da zummar samar da gyara a bangaren, sabodar sama da damammaki musamman wajen!-->…
Read More...
Read More...
Ƴan bindiga sun kashe jami’an tsaro 7 a Zamfara
Sojoji uku da ƴan sanda huɗu ne suka mutu a wani harin kwantar ɓauna da ƴan bindiga suka kai musu a lokacin da suke ƙoƙarin tarwatsa ƴan bindigan da suka kai wani hari a Zamfara a!-->…
Read More...
Read More...
Fursunoni sama da 200 ne suka tsere daga gidan yarin Maiduguri
Sama da fursunoni 200 ne suka tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke Jiha Borno, sakamakon ambaliyar ruwan da ta rusa katangar gidan yarin.
Daya daga cikin jami’an da ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 40 ne suka mutu a wani harin atilari kan wata kasuwa a Sudan
Adadin waɗanda suka mutu a wani harin atilari kan wata kasuwa a garin Sennar na Sudan, ya kai mutane 40, a daidai lokacin da ake fargabar alkaluman za su iya ƙaruwa.
Ana dai zargin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani mutum ya nutse a kogin Hadejia
Wani mutum mai suna Sulaiman Potiskum mai shekaru 55 ya nutse a ruwa, bayan ya yi iyo a wani kogi da ke karamar hukumar Hadejia a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar tsaron farin kaya ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotan cewa jami’anta sun yi murabus ne saboda cin hanci…
Rundunar Sojin kasar nan ta musanta rahotannin da kafafen yaɗa labarai na baya-bayan nan da ke nuna cewa jami'anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa, da rashin!-->…
Read More...
Read More...