Browsing Category
Tsaro
Ƙasar Rwanda ta karbi ‘yan gudun hijira 91 da masu neman mafaka daga kasar Libya
Ƙasar Rwanda ta karbi ‘yan gudun hijira 91 da masu neman mafaka daga kasar Libya a karkashin wani shiri da hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, da kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
An ceto fasinjoji 14 da wasu ‘yan bindiga suka sace a jihar Katsina
Tawagar jami’an tsaro ta hadin gwiwa da ta kunshi ‘yan sanda, sojojin Najeriya, da kuma ‘rundunar wanzar da zaman lafiya ta jihar Katsina sun ceto fasinjoji 14 da wasu ‘yan bindiga!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin Jihohi 16 sun nuna goyon bayansu na samarda ‘yan sandan jihohi
Gwamnonin Jihohi 16 sun mika rahoton nuna goyon bayansu na samarda ‘yan sandan jihohi ga majalisar tattalin arzikin kasa.
Sun kuma ba da shawarar yin sauye-sauye a kundin tsarin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan tsaro ya bada tabbacin cewa nan bada jimawa ba za a kubutar da daliban Kuriga
Ministan tsaro Muhammed Badaru Abubakar ya bada tabbacin cewa nan bada jimawa ba za a kubutar da daliban Kuriga da aka sace a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.
Ya yi wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Waɗanda suka kashe sojoji a jihar Delta za su fuskanci hukunci – Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce waɗanda suka kashe sojoji a jihar Delta za su fuskanci hukunci, yana mai gargaɗin cewa gwamnatinsa ba za ta amince da kai hare-hare kan sojoji da!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta gurfanar da wasu mutane 58 a gaban kotu
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta gurfanar da wasu mutane 58 da ake zargi da aikata laifuka da kuma kwato makamai a hannunsu.
A yayin da yake gabatar da wadanda ake zargin CP!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu abubuwan fashewa da makamai da alburusai a jihar Ribas
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta kama wasu abubuwan fashewa da makamai da alburusai daga hannun ‘yan kungiyar asiri a jihar.
Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Grace Iringe-Koko,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dakarun sojin Najeriya sun kai sumame wata maboyar masu ayukkan yan tada kayar baya
Dakarun sojin Najeriya sun kai samame a wata maboya a Palele da ke kusa da Shiroro a jihar Neja inda ayukkan yan tada kayar baya yayi kamari.
Sojojin, yayin da suke aikin sintiri na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta biyan diya ga iyalan sojoji 17 da aka…
An gabatar da bukatar ne a zaman majalisar na jiya Talata, yayin da Sanatocin suka yi shiru na minti daya domin karrama sojojin da suka rasa rayukansu a ranar Alhamis a yankin Okuama!-->…
Read More...
Read More...
Wani dan kunar bakin wake ya mutu tare da jikkata mutum biyu a karamar a jihar Borno
Rundinar ‘yan sanda a jihar Borno ta tabbatar ta mutuwar wani dan kunar bakin wake tare da jikkata mutum biyu.
Kakakin rundinar ASP Daso Nuhum ne ya tabbatar da afkuwar lamarin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...