Browsing Category
Tsaro
An kama wasu mutane hudu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne a jihar Adamawa
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa sun kama wasu mutane hudu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne, tare da kwato babur din da ake zargin sun karbo daga hannun wani Nuhu!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA a jihar Kano ta kama mutane 319 tare da kama tan 4.7 na haramtattun kwayoyi
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a jihar Kano ta kama mutane 319 tare da kama tan 4.7 na haramtattun kwayoyi tsakanin watan Janairu zuwa Maris 2024 a!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutum 6 ne suka mutu a wani harin da jirage marasa matuki na Rasha suka kai a birnin Kharkiv
Aƙalla mutum shida ne suka mutu a wani harin da jirage marasa matuki na Rasha suka kai a birnin Kharkiv na ƙasar Ukraine, kamar yadda jami'an yankin suka bayyana.
Magajin garin Ihor!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta abu ne da hukumomin tsaro za su iya magance shi –…
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, yace halin rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta abu ne da hukumomin tsaro za su iya magance shi.
Kwankwaso wanda ya taba rike!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane goma da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama wasu mutane goma da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a jihar nan.
A cewar wata sanarwa da DSP Shiisu Adams, kakakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu a Jamhuriyar Nijar ta yanke hukunci a kan ƙarar lauyoyin dangin Mohammed Bazoum
Wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta yanke hukunci a kan ƙarar lauyoyin dangin hamɓararren shugaban ƙasa Mohammed Bazoum, waɗanda aka kama, kuma ake tsare da su.
Ana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yankuna 551 a sassan ƙananan hukumomi 12 ne hare-haren ƴan bindiga suka shafa – Uba Sani
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce yankuna 551 a sassan ƙananan hukumomi 12 ne hare-haren ƴan bindiga suka shafa lamarin da ya ɗai-ɗaita mutane dubu dari 289 da 375.
Babban sakataren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane 7 da ake zargi da hannu a satar ɗaliban Jami’ar Tarayya ta Wukari
Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Taraba, David lloyanomon ya bayyana cewa an kama wasu mutane bakwai da ake zargi da hannu a satar ɗaliban Jami’ar Tarayya ta Wukari.
Kwamishinan ya ce!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Zamfara ta ba da umarnin hana zirga-zirga a kan iyakokin jihar Katsina da Sakkwato
Gwamnatin jihar Zamfara ta ba da umarnin hana zirga-zirga a kan iyakokin jihar Katsina da Sakkwato daga karfe 7:00 na yamma zuwa 6:00 na safe.
Kwamishinan yada labarai da al’adu na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama matashi mai shekara 23 da ake zargin ya ci zarafin wa wani yaro ɗan shekara goma
Jami'an ƴan sandan jihar Bauchi da ke aiki ƙarƙashin rundunar maido da zaman lafiya sun kama matashi mai shekara 23 da ake zargin ya ci zarafin wa wani yaro ɗan shekara goma.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...