Browsing Category
Tsaro
Kamfanonin jirage da dama sun ɗauki matakin kauracewa sararin samaniyar Iran
Kamfanonin jirage da dama sun ɗauki matakin kauracewa sararin samaniyar Iran, a daidai lokacin da rikici ke kara kamari a yankin.
Jirgin Qantas na Australia da Lufthansa na Jamus na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƙwararrun sojin Rasha sun isa jamhuriyar Nijar domin horas da sojojin kasar
Ƙwararrun sojin Rasha sun isa jamhuriyar Nijar domin horas da sojojin kasar, a daidai lokacin da Moscow ke ci gaba da ƙarfafa tasirinta a yankin Sahel na yammacin Afirka da ke fama da!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jarida kuma wakilin gidan talabijin na Channels
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani dan jarida kuma wakilin gidan talabijin na Channels, Joshua Rogers, a gidansa da ke Rumuosi a karamar hukumar Obio/Akpor ta jihar Ribas a daren!-->…
Read More...
Read More...
Dalibai biyu na Jami’ar Tarayya ta Wukari da aka sace sun sami ‘yanci
Shugabar sashen yada labarai ta jami’ar, Mrs Ashu Agbu, ce ta bayyana hakan a cikin sakon WhatsApp da ta aike wa wakilinmu a yau Juma’a.
Sai dai ba ta bayar da cikakken bayani kan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jiragen Yaƙin Sojin Saman Najeriya sun yi wa sansanin ’yan ta’adda uku ruwan bama-bamai
Jiragen Yaƙin Sojin Saman Najeriya, sun yi wa sansanin ’yan ta’adda uku ruwan bama-bamai, inda suka hallaka da dama a Jihar Zamfara.
Wannan na cikin wata sanarwa da kakakin rundunar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An gano wasu matasa da ke yunkurin tayar da tarzoma a lokacin bukukuwan Sallah
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta gano wasu matasa da ke yunkurin tayar da tarzoma a lokacin bukukuwan Sallah.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Muhammad Usaini Gumel ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bello Bodejo ya musanta alakanta Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa da halin da yake ciki
Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore da ake tsare da shi, Bello Bodejo ya musanta alakanta Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa da halin da yake ciki a yanzu a hannun!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne guda 7 tare da kwato bindigogi a jihar Kaduna
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wasu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne guda bakwai tare da kwato bindigogi a jihar.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu ‘yan sa kai da dama sun rasa rayukansu a wani artabu da ‘yan bindiga a unguwar Dogon-Dawa da ke…
Wasu ‘yan sa kai da dama sun rasa rayukansu a wani artabu da ‘yan bindiga a unguwar Dogon-Dawa da ke karamar hukumar Mariga ta jihar Neja.
Majiyoyi a yankin sun ce lamarin ya faru!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Boko Haram sama da 200,000 ne suka ajiye makamansu tun bayan kaddamar da shirin yin afuwa a jihar
Gwamnatin Jihar Borno, ta ce akalla mayakan Boko Haram sama da 200,000 ne suka ajiye makamansu tun bayan kaddamar da shirinyjn afuwa a jihar.
Mai magana da yawun gwamnan jihar, Baba!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...