Browsing Category
Tsaro
Hukumar Kwastam ta kama shinkafar kasar waje guda 212 wanda kudinsu ya haura N126m
Hukumar Kwastam ta Najeriya reshen jihar Kebbi ta kama wasu kayayyaki da suka hada da buhunan shinkafar kasar waje mai nauyin kilo giram 50 guda 212 wanda kudinsu ya haura N126m.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu masu garkuwa da mutane uku a yankin Lankaviri dake jihar Taraba
Sojojin Najeriya da aka tura domin yaki da ta'addanci da masu tayar da kayar baya a arewa maso gabas da arewa ta tsakiya, sun sanar da kama wasu masu garkuwa da mutane uku a yankin!-->…
Read More...
Read More...
Jami’an ‘yan sanda a Katsina sun dakile wani hari da aka kai garin Sabuwa dake jihar
Jami’an ‘yan sanda a Katsina sun dakile wani hari da aka kai garin Sabuwa, dake jihar, inda suka kashe wani da ake zargin dan fashi ne.
Kakakin rundunar ‘yan sandan, ASP Abubakar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar sojin Najeriya ba za ta tsagaita ba wajen kawar da masu aikata miyagun laifuka
Babban hafsan sojin kasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, ya ce rundunar sojin Najeriya ba za ta tsagaita ba wajen kawar da ‘yan ta’adda, masu garkuwa da mutane da sauran masu aikata!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Nasarawa ta dakatar da duk wata Ƙungiyar ’yan banga a jihar
Gwamnatin jihar Nasarawa ta dakatar da duk wata Ƙungiyar ’yan banga da ke aiki a faɗin ƙananan hukumomi 13 na jihar.
Gwamnatin jihar ta kuma haramta duk wata ƙungiya, ko!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC sun kai samame gidan tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da ke Abuja
Jami’an Hukumar Yaki da masu karya tattalin arziki (EFCC) sun kai samame gidan tsohon gwamnan jihar Kogi Bello da ke Abuja.
Wani babban jami’in EFCC da ya bukaci wakilin namu ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
MƊD za ta ƙaddamar da asusun neman taimako domin samar da kayan agaji ga Falasɗinawa a Gaza
Majalisar Ɗinkin Duniya za ta ƙaddamar da asusun neman taimako na kusan dala biliyan uku, domin samar da kayan agaji ga Falasɗinawa a Gaza da yankin Gaɓar Kogin Jordan da Isra'ila ta!-->…
Read More...
Read More...
Ragowar ɗalibai da malaman jami’ar gwamnatin tarayya ta Gusau sun shaƙi iskar ƴanci
Ragowar ɗalibai da malaman jami'ar gwamnatin tarayya ta Gusau a jihar Zamfara da aka sace ranar 22 ga watan Satumban 2023, sun shaƙi iskar ƴanci. Ƴan bindiga sun yi dirar mikiya a!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Ahmad Lawan ya nemi a binciki rikicin da ya barke tsakanin sojoji da fararen hula a Gashu’a
Tsohon shugaban majalisar dattawa mai wakiltar Yobe ta Arewa, Ahmad Lawan, ya nemi a binciki rikicin da ya barke tsakanin sojoji da fararen hula, wanda ya yi sanadin kashe fararen!-->…
Read More...
Read More...
Isra’ila ta ce sojojinta sun kaddamar da hari na tsakar dare kan Hamas a tsakiyar Gaza
Isra'ila ta ce sojojinta sun kaddamar da hari na tsakar dare kan Hamas a tsakiyar Gaza, inda suke nausawa yankunan da ke wajen sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat wanda ayyukan!-->…
Read More...
Read More...