Browsing Category
Tsaro
Burkina Faso ta dakatar da wasu kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma har sai baba ta gani
Burkina Faso ta dakatar da waɗansu daga cikinsuda kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma har sai baba ta gani.
Daga cikin waɗanda aka dakatar akwai jaridar Faransa ta Le!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Isra’ila na dab da fara kai hare-hare birnin Rafah na kudancin Gaza ta ƙasa – Martin…
Babban jami'in ba da agaji na Majalisar Ɗinkin Duniya Martin Griffiths ya yi gargaɗin cewa duk da kiraye-kirayen da ƙasashen duniya ke yi wa Isra'ila na ta ƙyale birnin Rafah na!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin jahohin arewa sun bayyana damuwa bisa cigaba da karuwar rashin tsaro a shiyyar
Gwamnonin jahohin arewacin Najeriya sun bayyana damuwa bisa cigaba da karuwar matsalolin sace-sacen jama a, da rashin shigar yara makaranta rashin tsaro da sauran matsalolin da suke da!-->…
Read More...
Read More...
Runduna Operation Hadirin Daji ta yi wa ‘yan bindiga kwanton bauna a wasu yankunan jihar Zamfara
Rundunar sojin saman ta Operation Hadirin Daji, ta yi wa ‘yan bindiga kwanton bauna a lokacinda suke shirin kai hare-haren ta’addanci a wasu yankuna a jihar Zamfara.
Manema labarai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na $6Bn da ta bai wa Ukriane
Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na dala biliyan shida da ta bai wa Ukriane, wanda ya mayar da hankali ga samar da tsaro ta samaniya.
Wannan ne karo na biyu da Amurkan ke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke Jihar Kebbi
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke Jihar Kebbi.
Kwanturolan Kwastam na Jihar Kebbi, Iheanacho Ernest Ojike, ya ce hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumomi na aiki da jami’an tsaro wajen kamo duka ragowar fursunoni 109 da suka tsere daga…
Hukumomi a Najeriya sun ce suna aiki tare da jami'an tsaro wajen kamo duka ragowar fursunoni 109 da suka tsere daga gidan gyaran hali na Suleja da ke jihar Neja.
Ministan cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amurka ta ce jami’anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar
Amurka ta ce jami'anta na ganawa da sojojin da ke mulki a Jamhuriyar Nijar domin tattaunawa game da batun janye sojojinta daga Nijar ɗin.
Hakan ya zo ne sakamakon makonni da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla fursunoni 118 ne suka tsere daga gidan yarin Suleja
Aƙalla fursunoni 118 ne suka tsere daga gidan yarin Suleja da ke jihar Naija mai maƙwabtaka da birnin tarayya Abuja, sakamakon ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da ya ruguza wani!-->…
Read More...
Read More...
Kasashen Afirka sun amince su yi magana da murya daya domin yaki da ta’addanci
Ministan Tsaro, Muhammad Badaru Abubakar ya ce kasashen Afirka sun amince su yi magana da murya daya domin yaki da ta'addanci da kuma dakatar da shigowar makamai a tsakanin kan!-->…
Read More...
Read More...