Browsing Category
Tsaro
‘Yan bindiga sun yi awon gaba da wani manajan bankin TAJ reshen jihar Zamfara
Wasu ‘yan bindiga sun yi awon gaba da wani manajan bankin TAJ reshen jihar Zamfara, Mansur Kaura, a safiyar jiya Talata.
Wani mazaunin yankin mai suna Musa Ibrahim ya ce an yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC ta kama wasu ma’aikatan kamfanin chanji a babbar kasuwar Wuse Zone 4 dake Abuja
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC a ranar Talata sun kama wasu ma’aikatan h Bureau De Change a babbar kasuwar Wuse Zone 4.
‘Yan sandan sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
EFCC na binciken wasu manyan jami’an tsaro 10 bisa zargin almundahanar kudi Naira Bilyan 7.5
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, na binciken wasu manyan jami’an hukumar tsaro da tsaron farin kaya ta kasa su 10, bisa zargin almundahanar kudi!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Yobe ya jinjinawa sojojin Najeriya kan yadda suka fatattaki mayakan Boko Haram
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya jinjinawa sojojin kasar kan yadda suka fatattaki mayakan Boko Haram, bayan da suka gudanar da manyan ayyuka a ma'aunin Tumbuktu na dajin Sambisa.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jihar Borno ta yi asarar kusan kashi 53 cikin 100 na ma’aikatanta na kiwon lafiya sakamakon rikicin…
A ranar Litinin din da ta gabata ne gwamnatin jihar Borno ta koka da yadda ake gurbata kasa da ruwan sha ta hanyar lalata gawawwaki da bama-bamai da sauran kayayyakin yaki da aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya za ta tsare kanta domin yaki da kasar Rasha
Wasu fitattun shugabannin arewacin kasar sun yi kakkausar suka kan kafa sansanonin sojojin Faransa da na Amurka a kasar nan bayan ficewarsu daga makwabciyarsu ta Faransa da ke!-->…
Read More...
Read More...
CBN ya bawa bankuna umarni da su fara cire kashi 0.5 a duk lokacin da aka tura kuɗi ta asusun banki
Babban bankin Kasa CBN ya bai wa bankuna a ƙasar nan umarni da su fara cire kashi 0.5 cikin 100 a duk lokacin da aka tura kuɗi ta asusun banki a matrsayin kuɗaɗen tabbatar da tsaro ta!-->…
Read More...
Read More...
An kashe ‘yan ta’adda da dama a hare-haren da jiragen yaki suka kai a Borno da Nijar
Rundunar sojin saman ta ce sassan jiragen Operation Hadin Kai da Whirl Punch a yankin arewa maso gabas da arewa ta tsakiya, sun kashe ‘yan ta’adda da dama a hare-haren da jiragen yakin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta dauki karin ma’aikata kusan 304 a hukumar KASROTA
Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta dauki karin ma’aikata kusan 304 a hukumar kula da ababen hawa ta jihar, KASROTA.
Darakta Janar na hukumar, Manjo Garba Yahaya-Rimi mai ritaya ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Dikko Radda ya kare ziyarar da gwamnonin Arewa suka kai kasar Amurka
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya ce sun yi hakan ne domin nemo mafita mai dorewa kan matsalar rashin tsaro da ke addabar yankin.Gwamnonin dai sun sha suka kan ziyarar da suka kai!-->…
Read More...
Read More...