Browsing Category
Tsaro
Ministan tsaron Najeriya ya bude wani taron shugabannin tsaro na kungiyar ECOWAS karo na 43
Ministan tsaro Muhammad Badaru Abubakar ya bude wani taron shugabannin tsaro na kungiyar ECOWAS karo na 43 a Abuja, domin karfafa kawancen tsaro wajen tinkarar matsalolin ta’addanci,…
Read More...
Read More...
EFCC ta samu nasarar da ba ta taɓa samu ba a shekarar 2024
Hukumar EFCC ta ce a shekarar 2024 ta samu nasarar da ba ta taɓa samu ba tun da lokacin da aka ƙirƙire ta.
Ta ce a shekarar ta ƙwato kuɗaɗe da suka haɗa da naira biliyan 364.6 da…
Read More...
Read More...
NDLEA ta cafke wani dillalin kayayyakin gyaran mota bisa yunkurin safarar hodar iblis
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun cafke wani dillalin kayayyakin gyaran mota da ke zaune a Legas, Levi Ubodoeze, bisa yunkurin safarar hodar…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati
A wani yunkuri na tabbatar da tsaro a makarantun jihar Jigawa, gwamnatin Umar Namadi ta kaddamar da hakumar kare makarantu da cibiyoyin gwamnati.
Sawaba radio ta bayar da rahotan…
Read More...
Read More...
Sama da fursunoni 53,000 ne ke jiran shari’a a gidajen yarin Najeriya
Rahotanni daga Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya sun bayyana cewa sama da fursunoni 53,000 ne ke jiran shari’a a gidajen yari.
Adadin da aka sabunta a ranar 24 ga watan Fabrairu na…
Read More...
Read More...
Sojin Najeriya sun farmaki wani sansanin ‘yan bindiga a jihar Taraba
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta sun kai farmaki wani sansanin ‘yan bindiga a yankin Angwan Bala da ke Karamar Hukumar Karim Lamido a jihar Taraba.
A yayin farmakin, an kashe…
Read More...
Read More...
An kashe sojin Najeriya 6 a jihar Borno
Rundunar tsaron Najeriya ta tabbatar da harin da mayaƙan Boko Haram suka kai kan sojojinta a jihar Borno.
A wata sanarwa da kakakin hedkwatar tsaro ta Najeriya, Manjo Janar Edward…
Read More...
Read More...
Wadda ta zuba guba a abincin bikinta ta amsa laifinta
Yarinyar nan mai shekara 14 da ƴansanda suka tuhuma da kashe abokin mijinta bayan zuba musu guba a abinci a jihar Jigawa ta amsa laifinta a gaban alƙali
Al'amarin dai ya faru ne a…
Read More...
Read More...
An kama mutum 751 kan zargin zamba ta intanet cikin shekarar 2024 a Najeriya
Rundunar 'yansandan Najeriya ta sanar da cewa ta kama mutum 751 da take zargi da aikata laifukan zamba ta intanet a 2024.
Kafar talabijin ta Channels ta ruwaito kakakin…
Read More...
Read More...
Sojin Najeriya sun kashe ƙasurgumin ɗanbindiga, Sani Rusu a jihar Zamfara
Dakarun haɗin gwiwa na Operation Fansar Yamma da ke yaƙi da ƴan fashin daji a yankin arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da cewa sun hallaka wani ƙasurgumin ɗan fashin daji mai…
Read More...
Read More...