Browsing Category
Tattalin Arziki
Tinubu ya nuna rashin jindadinsa kan mafi karacin albashi na Naira 615,000
Shugaba Bola Tinubu ya nuna rashin jindadinsa kan mafi karacin albashi na Naira 615,000, ya bayyana hakan ne a jawabinsa yayin bikin ranar ma’aikata ta duniya na bana a Abuja.
Haka…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta shirya tsaf domin bayar da cikakkiyar dama ga matatar man fetur ta Dangote
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewar ta shirya tsaf domin bayar da cikakkiyar dama ga matatar man fetur ta Dangote wadda zata na tace gangar danyen mai dubu 650 a duk rana.
Gwamnatin…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya a yanzu ta yi kaurin suna wajen samar da tsare-tsaren takurawa talaka –…
Tsoshon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya shiga sahun masu tausayawa ma’aikatan Najeriya, inda ya ce, suna aiki karkashin gwamnatin da tai kaurin suna wajen samar da…
Read More...
Read More...
Rayuwar ‘yan Najeriya ta shiga cikin matsanancin halin kunci karkashin gwamnatin Tinubu –…
A yayin da Najeriya ta shiga sahun sauran kasashen duniya wajen murnar zagayowar ranar ma’aikata, Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC, da Kungiyar ‘Yankasuwa, TUC, sun bayyana rayuwar…
Read More...
Read More...
Kungiyar NUJ ta shawarci gwamnatin tarayya da ta kawo karshen matsalar karancin man fetur
Kungiyar ‘yan jarida ta kasa NUJ, reshen jihar Oyo ta shawarci gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ta samar da mafita mai dorewa kan matsalar…
Read More...
Read More...
Za’a kammala aikin gyaran matatar mai ta Kaduna a karshen shekarar 2024
Hukumar gudanarwar kamfanin man fetur ta kasa ta ce za a kammala aikin gyaran matatar mai ta Kaduna a karshen shekarar 2024 bayan shafe shekaru matatar tana rufe saboda rashin kulawa.
…
Read More...
Read More...
Japan za ta taimakawa ƙananan ma’aikata a Najeriya domin samar da shinkafa
Gwamnatin tarayya ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar da za ta taimaka wajen samar da irin shinkafa mai inganci tsakaninta da Japan.
Ministan kasafin kudi da tsare-tsare Atiku…
Read More...
Read More...
Gwamnati na shirin farfado da masaku da nufin bunkasa noman auduga da samar da tufafi
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na farfado da masaku da nufin bunkasa noman audug`a da samar da tufafi da kuma rage dogaro da kayan sakashen waje.
Ministar Masana’antu,…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya na sa ran karɓar rancen dala biliyan 2.2 daga bankin duniya
Gwamnatin tarayya na sa ran karɓar rancen dala biliyan 2.2 daga bankin duniya da kuma wani tallafin daga bankin raya ƙasashen Afirka, AfDB.
Ministan kuɗi, Wale Edun ne ya bayyana…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya na sa ran karɓar rancen dala biliyan 2.2 daga bankin duniya
Gwamnatin tarayya na sa ran karɓar rancen dala biliyan 2.2 daga bankin duniya da kuma wani tallafin daga bankin raya ƙasashen Afirka, AfDB.
Ministan kuɗi, Wale Edun ne ya bayyana…
Read More...
Read More...