Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin Jigawa ta zuba jarin sama da Naira Biliyan 5 a ayyukan tallafawa manoma
Gwamnatin Mallam Umar Namadi ta ce ta zuba jarin sama da Naira biliyan 5 a ayyukan tallafawa manoma domin karfafa samar da abinci.
Namadi ya bayyana haka ne a Dutse a jawabin da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rufe wani wurin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a Abuja
Gwamnatin tarayya ta rufe wani wurin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a yankin Gaube, dake karamar hukumar Kuje a babban birnin tarayya Abuja, inda ta cafke wasu mutane uku da ake!-->…
Read More...
Read More...
Matatar mai ta Fatakwal za ta fara hako mai a cikin wata mai zuwa
Wani rahoto da kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar ya nuna cewa matatar mai ta Fatakwal za ta fara hako mai a cikin wata mai zuwa, in ji karamin ministan albarkatun man fetur!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta sake gayyatar kungiyar kwadago kan batun mafi karancin albashi
Gwamnatin tarayya ta sake mika goron gayyata zuwa ga kungiyar kwadago domin ci gaba da tattaunawa kan mafi karancin albashi zuwa ranar Juma’a, kamar yadda manema suka bayyana jiyi!-->…
Read More...
Read More...
Za’a samar da intanet mai karfi ga manoma a kasashen Kenya da Tanzaniya da kuma Najeriya
Sanarwar da mataimakiyar shugaban kasar Amurkar Kamala Harris ta yi, ya zo ne shekara guda da ziyarar da kai nahiyar Afirka, a kuma lokacin da suka zanta da shugaban kasar Kenya!-->…
Read More...
Read More...
Mun gwammace ma’aikata su zauna a gida maimakon karbar mafi karancin albashin ₦48,000 – NLC
Kungiyar Kwadago ta kasa ta yi gargadin cewa ta gwammace ta tattara ma’aikata su zauna a gida tare da iyalansu ko kuma su ba da hidima kyauta maimakon karbar mafi karancin albashin!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya kasa ce mai aminci ga masu saka hannun jari – Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu, ya ce Najeriya ta kasance kasa mai aminci ga masu saka hannun jari, inda yace sabon tsarin hako ma'adinan zai kasance wata hanya ta samar da kudaden shiga a kasar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shafin intanet kan ma’adinai da sauran albarkatun ƙasa
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shafin intanet jiya Talata wanda zai bai wa masu zuba jari damar samun cikakkun bayanai game da ma'adinai da sauran albarkatun ƙasa.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Tinubu ya umarci duka hukumomin gwamnati da su sayi motoci masu amfani da iskar gas
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci duka hukumomin gwamnati da su sayi motoci masu amfani da iskar gas a wani ɓangare na yunƙurin da ƙasar ke yi na komawa amfani da makamashi mara!-->…
Read More...
Read More...
Asusun IMF ya gargadi gwamnatin tarayya da ta cire tallafin man fetur da wutar lantarki
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya gargadi gwamnatin tarayya da ta cire abin da ta kira tallafin man fetur da wutar lantarki a fakaice.
A cikin wani rahoto da IMF ta wallafa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...