Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin Tarayya zata ciyo bashin dala miliyan 500 daga Bankin Duniya
Gwamnatin Tarayya na neman rancen dala miliyan 500 daga Bankin Duniya domin bunkasa ababen more rayuwa da hanyoyin karkara da bunkusa kasuwancin noma a fadin kasar nan.
…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu ya ce sauye-sauyen da Gwamnatinsa ta yi ya zama dole wajen gyara tattalin arzikin…
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya ce sauye-sauyen da gwamnatinsa ta yi ya zama dole wajen gyara tattalin arzikin kasar, duk kuwa da kara wahalhalun da ake fuskanta da ke janyo fushin…
Read More...
Read More...
Atiku Abubakar ya caccaki jam’iyyar (APC) kan matsalolin tattalin arzikin da Najeriya ke…
Yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 25 da komawa kan tafarkin dimokradiyya, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya caccaki jam'iyyar (APC) kan…
Read More...
Read More...
kungiyoyin kwadago zasu jira hakuncin shugaban kasa kan mafi karancin albashin da kwamatin ta…
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC Joe Ajaero yace gamayyar kungiyoyin kwadago zasu jira hakuncin shugaban kasa Bola Tinubu kan daftarin shawarwari, kan mafi karancin albashi da…
Read More...
Read More...
Tace danyen mai a Najeriya ba zai sa farashin man fetur ya ragu da ₦300 kan kowace lita ba –…
Wani sashe na masu sayar da man fetur sun karyata ikirarin da rahotannin ke yi na cewa, tace danyen mai a cikin gida na iya tilasta farashin man fetur ya ragu da ₦300 kan kowace lita.
…
Read More...
Read More...
Tattalin arzikin kasar Najeriya na kan hanyar farfadowa
Masana masana'antu da manazarta harkokin kudi sun yi nuni da cewa, tattalin arzikin kasar nan na kan hanya mai karfi, wacca kuma zata don farfado da tattalin arzikin kasar, kuma mafi…
Read More...
Read More...
Cire tallafin man fetur na daga cikin dalilan da suka haddasa matsalar abinci a Najeriya
Hakan dai na faruwa ne yayin da manoman suka dora laifin cire tallafin man fetur da ya kara tsadar safarar kayan amfanin gona, da rashin tsaro da ya ke ci gaba da kawo cikas ga noma a…
Read More...
Read More...
George Akume ya bukaci ‘yan Najeriya da su kwantar da hankulansu duk da kalubalen da ake fuskanta
Sakataren gwamnatin tarayya Sen. George Akume, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kwantar da hankula duk da kalubalen da ake fuskanta na tattalin arziki.
Akume ya bayyana haka ne a Abuja…
Read More...
Read More...
Kwamitin da aka kafa domin bincikar El-Rufa’i ya miƙa sakamako
Kwamitin da Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kan nazari game da kuɗaɗen da aka kashe a gwamnatin da ta gabata a jihar ya miƙa sakamakon bincikensa a yau.
Cikin shawarwarin…
Read More...
Read More...
An roƙi Joe Biden da yasa baki Najeriya ta saki jami’in Binance
Wakilan Majalisar Dokokin Amurka 16 sun roƙi Shugaba Joe Biden da ya shiga tsakani don ganin an saki babban jami’in kamfanin hada-hadar kuɗin intanet, Binance, Tigran Gambaryan, wanda…
Read More...
Read More...