Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamna Namadi ya gargadi masu son karkatar da takin zamani da aka samar domin manoma
Gwamna Malam Umar Namadi ya kaddamar kwamitin siyarwa da na rabon takin zamani, Tirela 200 na NPK domin manoman jihar.
Gwamnan ya kuma gargadi kwamitin da su ji tsoron Allah, tare!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane biyu da ake zargi da mallakar jabun dalar Amurka
Jami’an tsaron farin kaya ta kasa Civil Defence reshen jihar Jigawa sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da mallakar jabun dalar Amurka dubu 30 da dari 9
Kakakin hukumar CSC Adamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya rage farashin taki da ₦9000 duk buhu
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA a yau Juma'a ya kaddamar da Kwamatin Kula da sayar da takin zamani na Gwamnati Jiha a karkashin Shugaban Kwamatin Shugaban Ma'aikata na!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasar Tinubu ya karɓo rancen $800M
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasar Bola Tinubu ya karɓo rancen dala miliyan 800 don gudanar da shirin samar da tallafi ga masu ƙaramin ƙarfi a ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan batun samar da abinci a Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan batun samar da abinci a ƙasar.
Mai magana da yawun shugaban ƙasar Dele Alake, ne ya bayyana haka ga manema labarai a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin shugaba Tinubu zata bada fifiko wajen samar da iskar gas
Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan makamashi Olu Verheijen, ya bayyana cewa gwamnatin shugaba Bola Tinubu,zata bada fifiko wajen samar da iskar gas.
Verheijen ta bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta umarci EFCC ta tuhumi Emefiele ko kuma ta sake shi
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci hukumar tsaron farin kaya ta tuhumi Godwin Emefiele dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya a kotu cikin mako ɗaya ko kuma ta sake!-->…
Read More...
Read More...
Fasa-kwauri na shafar tattalin arzikin kasa – Hukumar Kwastam
Hukumar Kwastam ta jihar Kano da Jigawa ta tara sama da Naira biliyan 18 a matsayin kudaden shiga daga watan Janairu zuwa Yuni.
Kwanturola na yankin Sambo Dangadima, ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta bukaci NUC ta gaggauta dakatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan
Majalisar wakilai ta kasa ta bukaci hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) da ta gaggauta dakatar da aiwatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan.
Hakan ya biyo bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnoni su zauna cikin shirin ko ta kwana kan iyuwar samun ambaliya – NEMA
Darakta Janar na Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA), Mustapha Habib Ahmed, ya shawarci gwamnonin kasar nan da su kafa cibiyoyin bayar da agajin gaggawa na cikin gida domin!-->…
Read More...
Read More...