Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin Tarayya ta bai wa NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas
Gwamnatin Tarayya bai wa Ƙungiyoyin Ƙwadago na NLC da TUC da Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya (NANS), kyautar motoci masu amfani da iskar gas (CNG), domin sauƙaƙa harkar sufuri.
Ministan…
Read More...
Read More...
Sabon mafi ƙarancin albashi ya fara ne daga ranar 29 ga watan Yuli
Kwamitin Daidaita Albashin Ma’aikata ya amince da cewa, sabon mafi ƙarancin albashi ya fara ne daga ranar 29 ga watan Yuli, 2024.
An bayyana hakan ne a takardar yarjejjeniya wadda…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta nemi ma’aikatu masu zaman kansu da su biya mafi karancin albashi na ₦70,000
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga hukumomin da ke daukar ma’aikata masu zaman kansu da su bi tsarin mafi karancin albashi na Naira dubu 70, inda ta yi gargadin cewa ba za a amince da duk…
Read More...
Read More...
NNPC ta fitar da kiyasin farashin man fetur da aka samu daga matatar man Dangote
Da sanyin safiyar yau ne hukumar NNPC ta fitar da kiyasin farashin man fetur da aka samu daga matatar man Dangote a gidajen sayar da man da ke fadin kasar nan, inda ta jaddada cewa…
Read More...
Read More...
Sarkin Yaƙin Yarabawa ya caccaki Bola Tinubu, ya kuma nemi a dawo da tallafin man fetur
Sarkin Yaƙin Yarabawa, Gani Adams ya caccaki shugaban Najeriya, Bola Tinubu kan halin tsadar rayuwa da ƙasar ke ciki.
Fitaccen mai fafutikar kare muradun Yarabawan ya buƙaci…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC ta amince cewa manufofin Tinubu sun ƙara jefa ƴan Najeriya cikin mawuyacin hali
Jam’iyyar APC mai mulki ta amince cewa manufofin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya ƙaddamar sun ƙara jefa ƴan Najeriya cikin wahalhalun tattalin arziƙi.
Wannan amincewar ta fito ne a…
Read More...
Read More...
Adadin ƴan Najeriya da ke fama da talauci zai iya zarce hasashen Bankin Duniya
Masana tattalin arziƙi sun yi gargaɗin cewa adadin ƴan Najeriya da ke fama da talauci na iya zarce hasashen Bankin Duniya na mutane miliyan 104, sakamakon hauhawar farashin fetur da…
Read More...
Read More...
Nijeriya ta zama ƙasa ta uku wajen karbar bashin Bankin Duniya
Nijeriya ta zama ƙasa ta uku wajen karbar bashin Bankin Duniya bayan karuwar karbar rancen sama da dala biliyan biyu daga 2023 zuwa 2024.
A cewar Bankin Duniya bashin da Nijeriya ke…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar Ƙwadago za ta yi zaman gaggawa kan karin farashin man fetur
Ƙungiyar Ƙwadago ta kasa, NLC, ta bayyana shirinta na zaman gaggawa dangane da karin kashi 45 cikin 100 a farashin man fetur da Kamfanin Man Fetur na kasa, NNPCL, ya yi kwanan nan.
…
Read More...
Read More...
Wata ƙungiya ta soki CBN kan almubazzaranci da kudaden kasar nan
Ƙungiyar CISLAC mai sanya idanu kan ayyukan majalisa a Najeriya ta yi tur da matakin Babban Bankin ƙasar, CBN na zargin facaka da kuɗaɗe masu yawa kan shugabaninsa, lokacin da ake fama…
Read More...
Read More...