Browsing Category
Tattalin Arziki
Majalisar dattijai ta yi watsi da wani kudiri na neman sake bude iyakokin Najeriya da Nijar
A jiya ne majalisar dattijai ta yi watsi da nazarin wani kudiri na neman sake bude iyakokin Najeriya da Nijar.
A watan Agusta ne gwamnatin tarayya ta rufe dukkan iyakokinta na kasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hadaddiyar daular larabawa UAE ta bayyana shirin ta na hadin guiwa da gwamnatin tarayyar Najeriya
Hadaddiyar daular larabawa UAE ta bayyana shirin ta na hadin guiwa da gwamnatin tarayyar Najeriya domin magance kalubalen ayyukan jin kai da talauci a kasa.
Jakadan na UEA a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai ta fara aikin yi wa dokar Hukumar Kula da Zuba Jari ta Kasa kwaskwarima
Kudurin dokar wanda Sanata Opeyemi Bamidele ne ya gabatar da ita, na neman mayar da hukumar daga ma’aikatar jin kai da yaki da talauci zuwa fadar shugaban kasa.
Shugaban majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta musanta cewa za’a dawo da tallafin man fetur
Gwamnatin tarayya ta musanta sake dawo da tallafin man fetur, bayan da rahotanni suka bayyana cewa tana ware dimbim kudade wajen biyan dillalan mai don kauce wa tashin farashin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
kungiyar kwadago ta NLC ta fara tattaunawa da gwamnarin jihar Jigawa kan bukatunsu
Biyo bayan dakatar da yunkurin tsunduma yajin aikin gama gari a fadin kasa da kungiyar kwadago ta NLC reshen jihar Jigawa, ta fara tattaunawa da gwamnarin jihar Jigawa kan bukatunsu,!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata kaddamar da rabon tallafin kudade ga magidanta miliyan 15
Ministar harkokin jin kai da yaki da talauci Betta Edu tace gwamnatin tarayya zata kaddamar da tallafin tura kudade na wucin gadi ga magidanta miliyan 15 a ranar 17 ga watan da muke!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyun adawa 11 a Kasar Zambiya sun kalubalanci matsin tattalin arziki dake karuwa a kasar
Gamayyar jam’iyyun adawa 11 a Kasar Zambiya sunyi wata hadin giwa domin kalubalantar matsin tattalin arziki, talauci da fatara da kuma rashin aikin yi da suka ce ya karu a gwamnatin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata fifita muradun alumma wajen tsara kasafin kudin 2024
Kwamishinan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki Alhaji Babangida Umar Gantsa ya sanar da hakan a lokacin taron tattaunawa kan tsara kasafin kudin badi da masu ruwa da tsaki.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a kawo karshen hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a Najeriya
Ma’aikatar bunkasa albarkatun kasa tayi gargadi ga masu hakar ma’adanai na ketare ba bisa ka’ida ba, wadanda ke daukar nauyin yan bindiga domin samun damar kawar da hanlakin hakumomi!-->…
Read More...
Read More...
Lokaci kawai muke jira mu tsunduma yajin aiki da kuma gagarumar zanga-zanga
Kungiyar kwadago ta NLC ta musanta batun sabawa umarnin kotu dangane da yajin aikin sai baba ta gani da zata tsunduma a ranar Talata mai zuwa.
An bayar da rahotan kungiyar na mayar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...