Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoma kan sayarwa ko karkatar da kayayyakin noman rani da aka basu
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoma kan sayarwa ko karkatar da kayayyakin noman rani na shekarar 2023 da aka basu.
Ministan noma da samar da abinci Sanata Abubakar Kyari shine ya yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya gaji matsalolin tabarbarewa tattalin arziki ne daga tsohuwar gwamnati – Charles…
Gwamnan jihar Anambra Farfesa Charles Soludo, ya bayyana cewa shugaba Tinubu ya gaji matsalolin tabarbarewa tattalin arziki ne daga tsohuwar gwamnatin da ya gada.
Soludo ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin N2,000,000 a karamar hukumar…
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin Naira Milyan 2 a karamar hukumar Guri, wanda Sanatan Jigawa ta gabas Ahmed Abdul Hamid ya samar.
Mataimakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yarjejeniyar iskar gas tsakanin Najeriya da Jamus zata Inganta wutar lantarki nan da shekarar 2024
Ministan Harkokin cikin gida Ambasada Maitama Tuggar, yace yarjejeniyar iskar gas tsakanin Najeriya da Jamus, zata Inganta wutar lantarki nan da shekarar 2024.
Maitama Tuggar ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta soke lasisin ma’adanai sama da 1,000 a fadin Najeriya
Ministan ma’aikatar ma’adinai, Ola dele Alake, ya sanar da soke lasisin hakar ma’adinai a wurare dubu 1, da 633 tare da gargadin kamfanonin da su gaggauta ficewa daga wurin.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dalilin gurfanar da Muhuyi Magaji a gaban kuliya
Hukumar da’ar ma’aikata ta bayyana dalilin da ya sa ta gurfanar da shugaban hukumar korafe-korafe da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji a gaban kuliya.
An gurfanar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware N2Bn a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanar da wasu…
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware kudi naira biliyan biyu a cikin kasafin kudi na shekarar 2024 domin gudanae da wasu manyan aikin titunan jihar.
Gwamna Malam Umar Namadi shine ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisa
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisar a matsayin kudaden ayyukan mazabu.
Haka nan Majalisar Dattawa ta yi kira da samar da wani kudiri na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Godwin Emefiele ya ki amsa tuhumar da ake masa kan almundahana da wasu makudan kudade
Gwamnatin tarayya ta gurfanar da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, a gaban kuliya, a kan tuhume-tuhume shida da suka shafi almundaha kan sayen wasu!-->…
Read More...
Read More...
NNPC ya dawo da hako ganga 275,000 na man fetur a kowace rana
, biyo bayan warware takaddamar da ta kunno kai tsakanin kamfanonin mai da kungiyoyin kwadago.
A jiya ne dai kamfanin na NNPC ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin kamfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...