Browsing Category
Tattalin Arziki
Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar kudi naira biliyan 3
Gwamnatin jihar Kano ta amince ta biya diyyar kudi naira biliyan 3 ga kungiyar masu rike da shagunan Masallacin Idi saboda rusa musu kadarorin da aka yi ba bisa ka’ida ba.
An cimma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago ta koka kan biyan mafi karancin albashi Naira dubu 35
Kungiyar kwadago ta masu masana’antu TUC, tayi kira ga gwamnatin tarayya ta kauda dukkan jinkirin da take yi wurin biyan mafi karancin albashi Naira dubu 35 a fadin kasar.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Peter Obi yayi kira ga gwamnatin tarayya ta samar da isassun kudi ga hukumomin tsaron kasar nan
A wani makamancin wannan, dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar Labour Peter Obi a shekarar 2023, yayi kira ga gwamnatin tarayya ta samar da isassun kudi ga dakarun sojoji da!-->…
Read More...
Read More...
Kasafin kudin shekarar 2024 zai bada damar kawar da fatara a kasar nan
Ministan bada agaji da yaki da talauci Beta Edu, tace kunshin kasafin kudin shekarar 2024 da aka warewa ma’aikatar ta zai bada damar kawar da fatara a kasar nan.
Ministan ta fadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana zargin ‘Yan Najeriya masu arziki da daukar nauyin ‘Yan ta’adda a fannin hakar ma’adanai
Ministan ma’adanai Mista Dele Alake, ya zargi wasu daga cikin ‘Yan Najeriya masu arziki da daukar nauyin ‘Yan bindiga da ‘Yan ta’adda a fannin hakar ma’adanai.
Ministan ya fadi haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya tace tana shirin sake fasalin kamfanin rarraba wutar lantarki
Gwamnatin tarayya tace tana shirin sake fasalin kamfanin rarraba wutar lantarki na kasar nan domin yayi dai-dai da dokar kamfanin na shekarar 2023.
Ministan wutar lantarki Adebayo!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sake fasalin kudi da gwamnatin da ta shude tayi ya durkusar da manoma a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce tsarin sake fasalin takardar naira da gwamnatin da ta shude tayi ya sanya manoma cikin matsalar durkushewa.
Batun sake fasalin naira ya taso ne a zauren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya na iya waiwaitar Majalisar kasa domin yin duba kan kasafin kudin 2024
Ministan Kudi, Wale Edun, ya ce Gwamnatin Tarayya na iya waiwaitar Majalisar kasa domin kara duba kan karin kudaden shiga a kasafin kudin 2024 idan kasar ta samu ingantaccen tsarin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya na duba yiwuwar hada gwiwa da bankin duniya domin bunkasa fannin hakar ma’adanai
Gwamnatin tarayya ta hannun ma’aikatar bunkasa ma’adanai tana duba yuwar ta hada gwiwa da bankin duniya domin bunkasa fannin hakar ma’adanai a kasar nan.
Wannan na kunshe ne a cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bar bashin Naira tiriliyan 1.5 a ma’aikatar Ayyuka
Ministan Ayyuka, David Umahi ya ce Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bar bashin Naira tiriliyan 1.5 a ma’aikatar.
Umahi ya ce ma’aikatar ta kafa kwamitoci shida saboda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...