Browsing Category
Tattalin Arziki
Majalisar dattijai na duba yiwuwar sake duba kudaden da hakumar kwastam ke samarwa
Majalisar dattijai na duba yiwuwar sake duba kudaden da hakumar kwastam ke samarwa na naira biliyan 5.079 daga rabin shekara domin ceto kasar daga ci gaba da neman rance daga kasashe!-->…
Read More...
Read More...
Fadar shugaban kasa ta bukaci Atiku da ya kawo hanyar magance matsalolin da suka dabaibaye kasar
Fadar shugaban kasa ta bukaci dan takarar shugaban kasa na zaben daya gabata a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da ya kawo hanyar magance matsalolin da suka dabaibaye kasar wanda ta fi!-->…
Read More...
Read More...
Ministan yada labarai ya ce cire tallafin man fetur shi ne mafi a’ala ga cigaban kasa
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, Alhaji Mohammed Idris Malagi ya ce, cire tallafin man fetur shi ne mafi a’ala ga cigaban kasa ta fuskokin bunkasar tattalin arziki da!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kwadago ta gabatar wa gwamnatin tarayya ₦200,000 a matsayin mafi karancin albashi
Kungiyar Kwadago ta Najeriya ta bayyana a ranar Talata cewa mafi karancin albashi na Naira 200,000 da ta gabatar wa gwamnatin tarayya a baya na bukatar sake duba a kansa, idan aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da kwamitin da zaiyi aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata
Gwamnatin tarayya za ta kaddamar da wani kwamiti mai wakilai 37 da zaiyi aiki kan mafi karancin albashin ma’aikata na kasa, tare da bayar da shawarwari kan karin mafi karancin!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar kwadago ta soki matakan da Tinubu ke dauka kan tabarbarewar tattalin arzikin Najeriya
A ranar Alhamis din da ta gabata ne kungiyar kwadago ta Najeriya ta yi suka ga matakan da shugaba Bola Tinubu ke dauka kan tabarbarewar tattalin arzikin da kasar ke fama da shi, wanda!-->…
Read More...
Read More...
Kwamatin tsare-tsare kan tattalin arziki na babban bankin kasa CBN zasu gudanar da taro
Babban bankin kasa CBN yace kwamatin tsare-tsarensa kan tattalin arziki zasu gudanar da taro karo na farko karkashin jagorancin gwamnan babban bankin Olayemi Cardoso a ranakun litinin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati zata biya ₦1,001,000,600,000 a matsayin tallafin wutar lantarki
Gwamnatin tarayya zata biya naira triliyan 1 da miliyan dubu 600 a matsayin tallafin wutar lantarki ga kostomomi a wannan shekarar ta 2024, yayin da hakumar dake lura da wutar lantarki!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kungiyar Hijrah ta kasa ya nemi Tinubu ya fadada yaki da cin hanci da rashawa
Shugaban kungiyar Hijrah ta kasa, Farfesa Lanre Yusuf Badmas, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya fadada yaki da cin hanci da rashawa ga sauran ma’aikatu da ministocin da!-->…
Read More...
Read More...
Matatar man Dangote ta fara aiki
Rahotonni sun bayyana cewa matatar mai ta Dangote wadda aka ƙaddamar tun a bara ta fara aiki a wannan Juma’ar.
Babbar matatar da ke birnin Legas ta fara aikin ne bayan kammala ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...