Browsing Category
Tattalin Arziki
Babu wanda zai tsira, hatta da tsoffin gwamnoni – Shugaban EFCC
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Ola Olukoyede ya ce yaki da cin hanci da rashawa da ya ke jagoranta bai mayar da hankali kan masu damfara ta yanar!-->…
Read More...
Read More...
Wasu mazaunan jihar Kebbi sun wawashe kayan abincin da ke cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati
Wasu mazaunan jihar Kebbi sun auka cikin wani gidan ajiyar kaya na gwamnati a unguwar Bayan Kara cikin Birnin Kebbi, inda suka wawashe buhunhunan kayan abincin da ke ciki.
Mutanen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NEMA ta shirya domin raba kayayyakin abinci wanda hakumar jin kai da kasar saudiyya ta samar
Hakumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta shirya domin raba kayayyakin abinci wanda hakumar jin kai da kasar saudiyya ta samar, inda ake sa ran gidauniyar tallafin jin kai da!-->…
Read More...
Read More...
An kafa jam’iyyar Labour ne domin bunkasa muradun ma’aikata da ‘yan fansho – Ayuba Wabba
Tsohon shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Ayuba Wabba ya ce an kafa jam’iyyar Labour ne domin bunkasa muradun ma’aikata da ‘yan fansho na Najeriya.
Wabba ya bayyana haka ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta umurci Binance da ya bai wa EFCC bayanan duka masu hada-hadar kudade ta shafin a Najeriya
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umurci Kamfanin hada-hadar kudi Binance da ya bai wa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa Cikakkun bayanai kan duka mutanen da suke hada-hadar!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta musanta rahotannin dake cewa zatayi bincike a matatun man kasar nan
Majalisar dattawa ta kasa ta yi watsi da rahotannin kafafen yada labarai da ke ikirarin cewa za ta bankado duk wani ba daidai ba dake da alaka da kwangila a ayyukan gyaran matatun man!-->…
Read More...
Read More...
Addu’a ce babban makamin magance matsin rayuwa da jama’a ke fuskanta a fadin Najeriya
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana addu’a a matsayin babban makamin magance matsalolin wahalhalun da jama’a ke fuskanta a fadin kasa.
Yayi wannan jawabi ne yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An amince da bayar da Ton 42,000 na hatsi don rabawa ga marasa galihu
Ministan noma da samar da abinci, Sanata Abubakar Kyari, ya ce metric ton 42,000 na hatsi, da aka amince a fitar kwanan nan don rabawa ga marasa galihu na kasar nan za a bayar da shi!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata kafa hukumar ƙayyade farashin kayan masarufi a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki domin kafa hukumar ƙayyade farashin kayayyakin abinci a matsayin maslaha ga hauhawar farashin kayan masarufi a ƙasar.
Ana sa ran hukumar za ta yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Kwadago ta nemi ₦1,000,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi
Kungiyar Kwadago na neman a biya ma’aikatan gwamnati Naira Miliyan daya a matsayin sabon mafi karancin albashi, in ji shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...