Browsing Category
Tattalin Arziki
Ƙungiyar dillalan man fetur ta cimma matsaya da Dangote kan sayen man fetur
Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN ta ce mambobinta sun cimma matsaya domin fara sayen man fetur daga matatar man Dangote kai-tsaye.
Shugaban ƙungiyar ta…
Read More...
Read More...
Sanata Oluremi Tinubu da Nuhu Ribadu za su jagoranci addu’ar neman sauƙi ga Najeriya
Uwargidan shugaban ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu za su jagoranci addu'a ta musamman domin neman sauƙin matsalolin da…
Read More...
Read More...
Farfesa Attahiru Jega ya gargadi Nijeriya game da karbar duk shawarwarin da IMF ke bayarwa
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya gargadi Nijeriya game da karbar duk shawarwarin da cibiyoyi na Bretton Woods ke bayarwa, musamman…
Read More...
Read More...
Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin mai – IMF
Asusun Lamuni na Duniya, IMF ya ce shugaba Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin mai amma asusun bai ba shi shawarar yin hakan ba.
Wannan dai na ɗauke a wata hira da darektar…
Read More...
Read More...
Masu sayen kayan abinci su ɓoye ne ke haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayan abinci – FCCPC
Hukumar kula da hakkin masu sayayya ta kasa, FCCPC ta zargi masu sayen kayan abinci su ɓoye da haifar da ƙaruwar hauhawar farashin kayan abinci a ƙasar.
Shugaban hukumar, Tunji…
Read More...
Read More...
Obasanjo ya nemi shugabanni suyi amfani da tarin albarkatu da Najeriya ke dashi domin ciyar da ita…
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yayi kira ga shugabannin kasar nan da suyi amfani da tarin albarkatu da kasar ke dashi domin ciyar da ita gaba, yana mai cewa Ubangiji bai…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote za ta taimaka wa Afirka wajen fita daga talauci
Dr. Mohamed Ibn Chambas, kwararren dan diplomasiyya kuma wakilin Tarayyar Afirka a shirin "Silencing the Guns," ya bayyana cewa, Matatar Mai ta Dangote, wanda ke da karfin tace ganga…
Read More...
Read More...
Har yanzu muna mafarkin samarwa Nijeriya ci gaban da ta ke bukata – GEJ
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya roki ‘yan Nijeriya da kada su sare a ganin ci gaban kasar nan.
Jonathan ya ce har yanzu akwai kyakyawan fatan ganin mafarkin samarwa…
Read More...
Read More...
Zan iya rantsewa da Ƙur’ani ban saci kuɗin jihar Kaduna ba – Nasir El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da Ƙur'ani bai saci kuɗi ba a lokacin da yake mulkin jihar.
Ya bayyana hakan ne a wani shiri na gidan rediyon…
Read More...
Read More...
Najeriya za ta karbi bashin dala biliyan 1.57 daga Bankin Duniya
Bankin Duniya ya amince da kashe kuɗi dala biliyan 1.57 domin tallafa wa gwamnatin Najeriya wajen inganta ayyukan kyautata rayuwar 'yan ƙasa, da yaƙi da sauyin yanayi, da lafiyar mata.…
Read More...
Read More...