Browsing Category
Siyasa
Majalisar wakilai ta yi kira da a kara himma wajen aiwatar da dokar masu bukata ta musamman
Majalisar wakilai ta yi kira da a kara himma wajen aiwatar da dokar masu bukata ta musamman da gwamnatocin jihohi da hukumomi a fadin kasar nan.
Shugaban kwamitin majalisar wakilai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yau ake bikin rantsuwar kama aikin sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye
Yau Talata ake bikin rantsuwar kama aikin sabon shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye, wanda zai maye gurbin shugaba mai barin gado Macky Sall da ya shafe tasawon shekaru 12 ya!-->…
Read More...
Read More...
Babbar jam’iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi
Babbar jam'iyyar adawa ta Turkiyya ta yi iƙirarin samun manyan nasarori a zaɓen da aka yi cikin manyan biranen ƙasar na Istanbul da Ankara.
Sakamakon wata babbar mahangurɓa ce ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP ta yi watsi da kiran kara wa’adin zaben kananan hukumomi a Jigawa
Jam’iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta yi watsi da kiran da majalisar ta bayarda shawarwari ga dukan jam’iyyu reshen jihar nan na a kara wa’adin shekara guda domin gudanar da zaben!-->…
Read More...
Read More...
Kalubalen da Najeriya ke fuskanta sun samo asali ne tun lokacin Turawan mulkin mallaka –…
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce wasu daga cikin ƙalubalen da Najeriya ke fuskanta a yanzu sun samo asali ne tun lokacin Turawan mulkin mallaka.
Obasanjo ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Barack Obama da Bill Clinton sun nuna goyon baya ga Joe Biden a yakin neman zabe
Tsoffin shugabannin Amurka Barack Obama da Bill Clinton sun nuna goyon baya ga shugaba mai ci Joe Biden a yakin neman zabe.
'Yan jam'iyyar Democrat uku sun bayyana a tare, a wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nan ba da dadewa ba majalisar dattawa za ta dage dakatarwar da ta yi wa Sanata Abdul Ningi
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce nan ba da dadewa ba majalisar za ta dage dakatarwar da ta yi wa Sanata Abdul Ningi na jam’iyyar PDP, mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya.!-->…
Read More...
Read More...
Dan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba a zaben shugaban kasar…
Sakamakon farko na zaben shugaban kasar Senegal na nuna dan takarar jam'iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye ne ke kan gaba, lamarin da ya sanya magoya bayansa fita kan tituna don fara!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya nada mataimaka 168 da membobin gudanarwa 104
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum ya nada mataimaka 168 da membobin gudanarwa 104 na hakumomi da ma’aikatu 15 dake jihar.
Bayanin hakan na kunshe cikin wata sanarwa mai dauke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar wakilai ta yi karatu na biyu ga kudurin dokar bada hutun zaman makoki
Majalisar wakilai ta yi karatu na biyu ga kudurin dokar da zata bayar da izinin baiwa ma'aurata hutun zaman makoki bayan rasuwar abokan zaman su.
Kudirin ya bayar da shawarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...