Browsing Category
Siyasa
Akalla mutane 4,500 an kuma yi garkuwa da mutane 7,000 a karkashin mulkin Bola Tinubu
Wani bincike da kafafen yada labarai da kungiyoyi suka gudanar ya nuna cewa ayyukan ta’addanci sun hallaka akalla mutane dubu 4,500 yayin da aka yi garkuwa da mutane dubu 7 cikin!-->…
Read More...
Read More...
Mun cika alkawuran da muka dauka cikin watanni 12 – Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya ce gwamnatin sa ta cika wasu alkawullan da ta dauka a cikin watanni 12 da suka gabata duk da cewa akwai wasu kalubale da ake fuskanta.
A cewar shugaban kasa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da sabbin kwamishinoni 8 da majalisar dokokin jihar Ribas ta tantance
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya rantsar da sabbin kwamishinoni takwas da majalisar dokokin jihar ta tantance ranar Talata.
An gudanar da bikin rantsar da sabbin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
“Bai kamata a zargi Bola Tinubu ba kan batun tabarbarewar tattalin arziki” –…
Yayin da ‘yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki, Wani Mamba a jam’iyyar APC, Ismaeel Ahmed, ya wanke shugaban kasa Bola Tinubu, yana mai cewa bai!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Kano ya kaddamar da rabon tallafin Naira 50,000 ga mata 4,800
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf Kabir ya kaddamar da rabon tallafin Naira 50,000 ga mata 4,800 da aka zabo guda 1 a fadin kananan hukumomi 44 na jihar.
Da yake jawabi yayin kaddamar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ci gaba da ƙidayar kuri’u bayan kammala zaɓen shugaban kasa a jiya a ƙasar Chadi
An kammala zaɓen shugaban kasa a jiya a ƙasar Chadi da nufin kawo karshen mulkin soji na tsawon shekaru uku.
Hukumar zaɓe ta ƙasar (Ange) ta ce an samar da tsauraran matakai na hana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana ci gaba da kaɗa ƙuri’a a zaben shugaban kasar Chadi
An bayyana zaben a matsayin wani babban mataki da zai kawo karshen gwamnatin rikon kwarya ta kasar wadda ta kwashe shekaru uku.
An dai samu jinkiri wajen fara kada kuri'a, inda a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ministan Shari’a ya yi alkawarin sake duba dokar da ta haramta yunkurin kunar bakin wake a Najeriya
Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi (SAN), ya yi alkawarin sake duba dokar da ta haramta yunkurin kunar bakin wake a kasar.
Ya yi alkawarin ne a lokacin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cibiyar ICAN ta karrama Gwamna Mallam Umar Namadi na Jihar Jigawa da lambar yabo
Cibiyar Kula da Akantoci ta kasa (ICAN) ta ba Gwamna Mallam Umar Namadi na Jihar Jigawa lambar yabo bisa la'akari da jajircewarsa na inganta gaskiya da rikon amana da shugabanci na!-->…
Read More...
Read More...
Abba Kabir Yusuf ya musanta korar masu aikin tsaftace titi a jihar Kano
Gwamna jihar kano Abba Kabir Yusuf ya musanta korar duk wasu masu aikin tsaftace titi da masu shara kamar yadda ake ta yadawa a sassa daban-daban na jihar.
Gwamnan na kano ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...