Browsing Category
Siyasa
Arangama Tsakanin Yansanda Da Masu Adaidaita A Jihar Yobe ta bar baya da Kura
Sama da Babura masu kafa
uku 200 ne dai kawo yanzu suke hannun jami’an yansada na jihar Yobe tun bayan
da samari masu sana’ar tuka Adaidaita Sahu suka gudanar da wata zanga-zangar!-->…
Read More...
Read More...
Da Yiwuwar Dakatar Da Tuƙa Adaidaita Sahu A Kano – Baffa Ɗan Agundi
Sabon shugaban hukumar KAROTA na jihar Kano Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar KAROTA ta haramta tuka babur din Adaidaita Sahu a faɗin jihar Kano.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a Bawa Duk Yan Najeriya Masu Zaman Kashe Wando A Amurka damar Dawowa Gida
Babban Jakada a ofishin jakadancin
Najeriya dake Birnin New York na Amurka, Mr
Benaoyagha Okoyen, ya
shawarci yan Najeriya mazauna Amurka marasa muhallai da su koma gida Najeriya,
inda!-->…
Read More...
Read More...
Attajiran Ƙasar Nan Sun Yiwa Super Eagles Alƙawarin Maƙudan Kuɗaɗe
Manyan Attajiran ƙasar nan guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola sun yiwa ƴan wasan tawagar Super Eagles ɗin ƙasar nan dake gasar cin kofin Afirka a Masar alkawarin kuɗaɗe idan sun!-->…
Read More...
Read More...
Ko Kun San Nawa Ne Bashin Da Ake Bin Najeriya?
Alkaluman
da Ofishin Kula da Bashi ya fitar ya nuna cewa basussukan da ake bin kasarnan
ya karu da Naira Biliyan 560.
A
cewar ofishin, jimillar gabadaya bashin da ake bin kasar, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Nadin Sabbin Ministocin Buhari
Shugaban
Majalisar Datttawa, Ahmad Lawan, ya furta cewa za a aikowa da Majalisar sunayen
ministocin da za a nada cikin satinnan.
An dai
rantsar da Shugaba Buhari a zango na 2 ranar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yan Shi’a Sun Ga Ta Kansu Amma Sun Mayar Da Zazzafan Martani – Bidiyo
Danganta tayi tsami tun a shekarun baya tsakanin kungiyar da gwamnatin shugaba Buhari tun bayan da yan kungiyar suka yi kicibis da ayarin sojojin kasar nan, inda haduwar tayi munin…
Read More...
Read More...
Nigeri Da Holland Zasu Yi Hadaka Don Cigaba – Osinbajo
emi Osinbanjo ya ce gwamnatin Najeriya tana bullo da hanyoyin samar da ayyukan yi ga matasa da nufin inganta tattalin arzikin kasa.
Read More...
Read More...
Ma’aikatan Jigawa Sun Shiga Tasku, Albashi Babu Tabbas
Gwaman jihar Jigawa, Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ne yayi wannan gargadin na matsalar da za a fuskanta.
Read More...
Read More...
Sanata Mai Mari Elisha Abbo Ya Musanta Zargin Cin Zarafin Wata Mata
Sanata Elisha
Abbo mai wakiltar Adamawa ta Arewa ya musanta zargin cin zarafi da aka yi masa
wanda ‘yansanda suka shigar gaban kotu.
An gurfanar da
sanatan ne ranar Litinin, a gaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...