Browsing Category
Siyasa
Abinda Fadar Shugaban Kasa Ta Fada Kan Yadda Majalisa Ta Tantance Ministoci
Fadar Shugaban Kasa ta yabawa Majalisar Dattawa bisa tabbatar da
mutanen da za a nada ministoci, bayan tantance su cikin gaggawa.
Babban Mataimakin Shugaban Kasa kan Kafafen Yada!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shekarau Ya Samu Sabon Muƙami A Majalisa
Shugaban Majalisar dattijai na tarayyar Najeriya Sanata Dr Ahmed Lawn ya bayyana sunan Mallam Ibrahim Shekarau a matsayin shugaban kwamitin harkokin hukumomin gwamnati da dukkan!-->…
Read More...
Read More...
Jahohi Da Sunayen Mutanan Da Majalisa Ta Kammala Tantancewa Domin Naɗawa Ministoci
A cikin kwanaki 5 Majalisar Dattijai ta tantance mutane 43 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mata. 22 daga ciki dai kawai Ruku'u aka ce suyi su tafi an gama da su sun haye.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai Yiwuwar A Zubar Da Wasu Zaɓaɓɓun Ministoci A Kwandon Shara -In Ji Sanata Lawrence
Sanata Lawrence Ewurudjiako daga Jihar Bayelsa, ya yi ƙarin hasken cewa duk sabon ministan da bai damka takardar rantsuwar yawan kadarorin da ya mallaka ba, to ba za'a amince da naɗin!-->…
Read More...
Read More...
Zan Iya Rasa Kujerata Daga Yanzu Zuwa Kowanne Lokaci In Ji – Jibrin Kofa
Ɗan majalisa mai wakiltar Ƙiru da Bebeji a zauren majalisar wakilan ƙasar nan, Abdulmumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa a shirye yake da ya bar zauren majalisar.
Abdulmumin Jibrin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mahaifin Gwamnan Adamawa Ya Rasu
Alhaji Umaru Badami, mahaifin Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya rasu. Mista Badami, ɗan shekara 82, ya rasu ne ranar Lahadi bayan wata gajeruwar rashin lafiya.
Solomon Kumangar,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yau Wasan Karshe Na Gasar Aiteo Tsakanin Kano Pillars Da Niger Tornadoes
A yau Lahadi za a fafata wasan karshe tsakanin kungiyoyin kwallon kafa guda biyu wato Niger Tornadoes da Kano Pillars.
Za a fafata wasan a filin wasa na Ahmadu Bello dake Kaduna da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Gara Suka Cinye Min Satifiket Ɗin Makaranta – Cif Joji Tanko
Cif Jojin Najeriya Tanko Muhammad ya bayyana cewa wasu fitinannun gara da zago ne suka cinye masa takardar shaidar kammala karatun firamare din sa.
Muhammad ya ce gara da zago sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Mutanen Da Shugaba Buhari Zai Nada Ministoci
Majalisar ta dattawa zata zauna anar Juma’a da Litinin saboda aikin tantancewar, bayan kuma ta dage tafiya hutunta na shekara da sati 1, wanda a baya aka shirya tafiya ranar Alhamis,…
Read More...
Read More...
Bayyana Mana Yadda Ku Kaji Dangane Da Sunayen Da Shugaba Buhari Ya Mikawa Majalisa
https://twitter.com/FmSawaba/status/1153631834888200192
Read More...
Read More...