Browsing Category
Siyasa
An Tashi Rugagen Fulani Tare Da Kwace Gonakinsu, A Garin Chiroma Dake Jigawa Domin Samar Da Wajen…
An tashi rugagen Fulani tare da kwace gonakinsu, a Garin
Chiroma dake Karamar Hukumar Gagarawa ta jihar Jigawa, domin samar da wajen
noman rake, na kamfanin sukari mallakar mai!-->…
Read More...
Read More...
Ba Mu Muyi Watsi Da Matasa A Cikin Gwamnatin Mu Ba – Osinbajo
Mataimakin
Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, yace gwamnatin tarayya tana saka matasa a wajen tsare-tsaren
kudirori.
Yemi
Osinbajo ya fadi hakane ranar Juma’a a Abuja, yayin liyafar cin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwastam Tayi Alkawarin Samarwa Yan Gudun Hijira Kayan Abinci
Hukumr
Hana Fasa Kwauri ta Kasa, Kwastan, tayi alkawarin samar da kayan abinci domin
rabawa yan gudun hijirar da rikici ya raba da gidadejensu a jihar Bauchi, a
cewar Mallam Isa Gusau,!-->…
Read More...
Read More...
Bayan Kai Ruwa Rana, Anyi Sulhu A Majalisar Dokokin Jihar Bauchi
A daren
jiya Juma’a aka rantsar da sauran ‘yan majalisar dokokin jihar Bauchi su 17, a
wani cigaban dake nuna da an samu cimma matsaya akan rikicin shugabancin da ya
dabaibaye!-->…
Read More...
Read More...
An GwanGwaje Alhazan Garin Auyo Na Jigawa
Shugaban Karamar Hukumar Auyo, Alhaji Umar Musa Kalgwai, ya bayar da kyautar Riyal 50, kimanin Naira 4,812 ga dukkan maniyyata 26 da suka fito daga yankin Karamar Hukumar.
Musa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ga Mari Ga Tsinka Jaka: Mazauna Takur A Dutse Sunyi Zanga-Zanga Kan Tsada Da Yawan Dauke Wutar…
Mazauna Unguwar Takur a Birnin Dutse, sun bazama zuwa ofishin Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki Shiyyar Kano (KEDCO), na yankin Dutse, domin zanga-zanga akan yawaitar dauke wutar!-->…
Read More...
Read More...
Nasara Ga PDP: Kotu Ta Umarci A Kawo Ainihin Sakamakon Zaben 23/03/2019
Shugabar
kotun sauraren korafin zaben gwamnan jihar Kano, Mai Sharia Halima Shamaki, ta
umarci rundunar yansandan kasa dasu mikawa kotun sakamakon zaben gwamnan daya
gabata na ranar 23!-->…
Read More...
Read More...
Dalibai 27,960 Ake Ciyarwa A Makarantun Firamaren Gumel
Akalla yara
yan makarantar firamare 27,960 ake ciyarwa a Karamar hukumar Gumel ta Jihar
Jigawa karkashin shirin ciyar da dalibai yan makaranta na gwamnatin tarayya.
Jagoran
shirin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Ta Yabawa Kungiyar Dake Taimakawa Yan Gudun Hijira
Gwamnatin
Tarayya ta yabawa wata kungiyar kasa da kasa dake taimakawa yan gudun hijira
bisa taimakawar da tayi wajen dawo da yan Najeriya da suka rasa matsugunni a
kasashen waje zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Matasan Yobe Sun Bukaci Jajircewa Kan Makomarsu
Matasa a Damaturu sun bukaci gwamnatin jihar Yobe da ta karfafa shirin samar da ayyukan yi wajen raba su da zaman kashe wando.
Da yawa daga cikinsu wadanda suka tattauna da Kamfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...