Browsing Category
Siyasa
Sakon Shugaba Buhari Ga Sojoji Kafin Komawarsa Abuja Jiya
A jiya Asabar ne Shugaba Muhammadu Buhari ya koma babban birnin tarayya Abuja bayan ziyarar aiki ta kwana tara, wadda ta haɗa da yin bikin Sallar layya tare da ‘yan uwansa da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Adam Zango Ya Fice Daga Kanywood
Fitaccen jarumin fina-finan hausa nan wato Adam A Zango ya sanya ƙafa ya fice daga masana'antar KANYWOOD.
Adam Zango ya bayyana ficewar ta sa ne daga shafinsa na sada zumunta na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Talaka Ya Shiryawa Shan Jar miya a Wa’adin Mulkina Na Biyu
A ranar Talatar nan ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zai yi amfani da wa’adin mulkinsa na biyu wajen inganta rayuwar ‘yan Najeriya ta hanyar ba talakawa kyakkyawar kulawa.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hakimai 11 Sun Bijirewa Umarnin Gwamna Ganduje
Hakimai goma sha ɗaya ne su ka bijirewa umarnin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, inda ya umarci kowanne hakimi da ya zauna a masarautarsa domin yin hawan daushe.
Tun da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Lalong Ya Siyawa Musulman Jihar Filato Ragunan Layya Na Milyan 60
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya siyawa musulman jihar Filato ragunan layya da shinkafa domin yin hidimar bikin babbar Sallah.
Gwamnan ya mika alhakin rabon waɗannan ragunan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Babbar Magana: Buhari Ya Fallasa Dalilin Dake Haddasa Rashin Tsaro
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a jiya yace rashin bayar da
muhimmanci sosai ga bangaren ilimi shine ya haifar da matsalar tsaro dake
addabar kasarnan.
Shugaban ya fadi hakane!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Ne Ke Son Bata Min Suna Da Shafukan Sada Zumunta – Nmadi Sambo
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Namadi Sambo ya
bayyana amfani da sunansa da ake yi a kafar sada zumunta ta Facebook da sauran
hanyoyin sadarwa na zamani da cewa wadansu bata!-->…
Read More...
Read More...
Wata Sabuwa: Za a Sauya Fasalin Yadda Ake Rabon Arzikin Najeria
Gwamnatin Tarayya tace zata kafa wani kwamiti cikin mako
mai zuwa domin sake fasalin yadda ake rabon arzikin kasa tsakanin gwamnatin
tarayya, jihoshi da Kananan Hukumomi.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jinjina Ga Yan Najeriya Da Kuka Ki shiga Tafiyar Juyin Juya Hali – Garba Shehu
Fadar shugaban kasa ta yabawa ‘yan
Najeriya wajen kare martabar demokradiyyar kasar nan, bayan da suka ki amincewa
da kiran kungiyar Global Colaliation For Security And Democracy In!-->…
Read More...
Read More...
Abin Boye ya Fito Fili: Ainihin Dalilin Da Ya Sanya Gwamnati Ta Saki El-Zakzaky
Rashin Mafita – A daidai lokacin da yan shi’ar suka matsa kaimi da yin zanga-zanga, wanda har takan zamo sanadiyyar asarar dukiya da rayuka, sai ga wata fitinar daban ta bullo daga…
Read More...
Read More...