Browsing Category
Siyasa
PDP ta lashe dukkan kujeru 21 a zaben kananan hakumomin Jihar Adamawa
Babbar Jam’iyyar Hamayya ta PDP ta lashe dukkan kujeru 21 a zaben kananan hakumomi da aka kammala a Jihar Adamawa a karshen makon nan.
A cewar sakamakon zaben wanda hakumar zaben!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Bala Mohammed ya bayyana karramashi da aka yi a matsayin babbar nasara
Gwamnan jihar Bauchi a arewacin Kasarnan Sanata Bala Mohammed ya shaida wa manema labarai cewa lambar yabon da wata gidauniya da hadin gwiwar gwamnatin Najeriya suka karramashi da ita,!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Shehu Sani ya gargadi Bola Tinubu kan maimaita irin kuskuren Buhari ya tafka a baya
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya gargadi shugaban kasa Bola Tinubu kan maimaita irin kuskuren da tsohon shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tafka a fannin nade-nade.!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Gombe ya dakatar da Mai Unguwa da Kansila kan satar transfoma
An dakatar da mai unguwa da kansila kan zargin satar transfoma a Gombe
Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya ya dakatar da wani mai unguwa da kansila bisa zarginsu da hannu a sace!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattijai tayi watsi da kudirin siyan sabbin jiragen shugaban ƙasa da na mataimakinsa
Shugaban majalisa0r dattijan Najeriya, Godswill Akpabio ya bayyana cewa majalisar ba ta amince da a sayi sabbin jiragen shugaban ƙasar da na mataimakinsa ba.
Akpabio ya yi watsi da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da mayar da shugabannin kananan hukumomin nan hudu da aka…
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da mayar da shugabannin kananan hukumomin nan hudu da aka dakatar daga kan mukamansu na tsawon watanni.
Shugabannin kananan hukumomin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya yi wata ganawar sirri da takwaransa na Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya yi wata ganawar sirri da takwaransa na Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, a birnin Johannesburg, yau Alhamis.
A tattaunawar da suka yi kafin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Ribas ya rantsar da shugabannin riƙo na ƙananan hukumomin jihar 23
Gwamnan Ribas Siminalayi Fubara ya rantsar da shugabannin riƙo na ƙananan hukumomin jihar 23
A yau Laraba ne gwamnan ya rantsar da shugabannin, bayan da da tun da farko majalisar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jamiyyar APC ta bukaci Kwankwaso ya riƙa tausasa kalaman sa a kan lamarin jihar Kano
Jamiyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce bai kamata tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar na jam'iyyar NNPP a zaɓen 2023 Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya riƙa yin!-->…
Read More...
Read More...
Yan Kwankwasiyya masu son zaman lafiya ne — Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New NNPP a zaben 2023, Rabi’u Musa Kwankwaso ya baiyana cewa mabiyan ɗarikar Kwankwasiyya mutane ne masu son zaman lafiya.
Kwankwaso, wanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...