Browsing Category
Siyasa
Gwamnatin Jigawa Tayi Rabon Tallafin Buhun Masara 1,160 A Kirikasamma
Mataimakin shugaban karamar hukumar, Malam Al`asan Mattafari shine ya kaddamar da rabon masarar amadadin shugaban karamar hukumar, Alhaji Salisu Garba Kubayo.
Read More...
Read More...
Tufka Da Warwara: Gwamnoni Sun Bukaci Majalisa Ta Dakatar da Wani Kuduri
Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, bayan taron kungiyar kan Covid-19 karo na 8, da ya gudana ta…
Read More...
Read More...
Shekau ya fashe da kuka yana neman Taimako
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru Zai Gwangwaje Almajiran da aka kwaso zuwa jihar.
Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakar, shi ne ya bayyana hakan, da yake ganawa da yan jaridu, kan sakamakon gwajin yaran 16 daga cikin 45 da ya nuna suna dauke da cutar Corona.
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa ta tayi kwangilar kamfani don yiwa Almajiran da aka koro gwajin Korona
Bayan da jihohin Arewa suka cimma matsaya akan dakatar da al'amarin Almajirci a yankin, ta hanyar mayar da kowanne Almajiri garin da ya fito, yanzu haka jihar Jigawa ta karbi irin…
Read More...
Read More...
Jihar Nassarawa ta taso keyar Almajirai 788 garuruwansu
Gwamnan jihar ta Nassarawa Andullahi Sule ne ya bayyana hakan yayin jawabi ga Almajiran dake jihar da suke cikin rukunin farko da za'a mayar da suka fito daga kudancin jihar.
Read More...
Read More...
Karamar Hukumar Gwaram ta raba buhun-hunan masara 2,480 a mazabun yankin
Shugaban Karamar Hukumar Alhaji Muhammad Dan’Asabe Sara ya sanar da hakan a lokacin kaddamar da rabon masarar.
Read More...
Read More...
Hanyoyin Aikewa Da Kayan Abinci Zuwa Jihohi Ba Zasu Samu Matsala Ba – Nanono
Ministan aikin gona da raya karkara, Sabo Nanono, ya kaddamar da kwamitin fasaha na magance cutar corona, domin saukaka jigilar amfanin gona a fadin kasarnan.
Read More...
Read More...
Dalilan Da Yasa Majalisar Kasa Zata Dawo Aiki Gobe
Majalisar Wakilai ta Kasa ta sanar da shirinta na komawa
bakin aiki da zaman majalisar, a ranar gobe Talata.
Wannan na kunshe cikin wata sanarwa da magatakardan
majalisar, Patrick!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Barr. Abubakar Sadiq Jallo Ya Bayar da Tallafi ga Mutane Ɗari Huɗu (400) a Mazaɓarsa
Sannan ya bada tallafin Naira dubu biyar biyar (5,000) ga mata ɗari biyu (200) domin yin jari don dogaro da kai.
Read More...
Read More...