Browsing Category
Siyasa
INEC ta tabbatar da yadda ta kammala shirin zaben gwamna a jihar Edo
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta tabbatar da yadda ta kammala shirin zaben gwamna a jihar Edo da za'a fafata tsakanin jam'iyyu gobe asabar.
Wannan na zuwa yayin da aka samu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Matar shugaban ƙasa Remi Tinubu ta kashe kimanin naira miliyan 701 kan tafiye-tafiyen
Gwamnatin Tarayya ta kashe kimanin naira miliyan 701 kan tafiye-tafiyen matar shugaban ƙasa Remi Tinubu, zuwa ƙasashen waje biyar cikin watanni uku, in ji wani rahoto da jaridar!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP sun tabbatar da Wike a matsayin madugun PDP na jihar Ribas
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya samu nasarar tabbatar da matsayinsa na madugun PDP na Rivers bayan da kwamitin zartarwa NWC ta amince da tsagen shi na zaɓaɓɓun!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Yaƙin Yarabawa ya caccaki Bola Tinubu, ya kuma nemi a dawo da tallafin man fetur
Sarkin Yaƙin Yarabawa, Gani Adams ya caccaki shugaban Najeriya, Bola Tinubu kan halin tsadar rayuwa da ƙasar ke ciki.
Fitaccen mai fafutikar kare muradun Yarabawan ya buƙaci!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta jaddada cewa shugaban NLC Joe Ajaero bai fi karfin doka ba
Gwamnatin Tarayya ta jaddada cewa babu wanda ya wanda yafi karfin doka, ciki har da shugaban NLC, Comr Joe Ajaero, bayan zarginsa da kin amsa gayyatar hukumomin tsaro.
An kama!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar APC ta amince cewa manufofin Tinubu sun ƙara jefa ƴan Najeriya cikin mawuyacin hali
Jam’iyyar APC mai mulki ta amince cewa manufofin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya ƙaddamar sun ƙara jefa ƴan Najeriya cikin wahalhalun tattalin arziƙi.
Wannan amincewar ta fito ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu ‘yan takara 20 da laifin ta’ammali da miyagun ƙwayoyi a jihar Kano
Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun ƙwayoyi ta Najeriya ta ce ta samu 'yan takarar shugabannin ƙananan hukumomin Kano 20 da laifin ta'ammali da ƙwaya bayan gwajin ƙwayoyin da aka yi musu.!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin majalisar Wakilai ya gayyaci shugaban Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma
Kwamitin majalisar wakilai da ke kula da korafe-korafen jama'a ta gayyaci shugaban Jami'ar Tarayya ta Dutsin-Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Armayau Hamisu Bichi da ya bayyana a!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman Rabi’u Kwankwaso
Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman da sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023 ya yi wanda ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar PDP ba!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kara kasafin kudin jihar da naira biliyan 99.2
Kudirin ya samu karbuwa daga dukkan kwamitin majalisar baki daya bayan kammala karatu na uku a zauren majalisar a ranar Alhamis.
Gwamna Abba Yusuf ya gabatar da kudirin dokar ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...