Browsing Category
Siyasa
Kotu ta dakatar da majalisar ƙolin PDP daga cire shugaban riƙo na jam’iyyar
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da kwamitin amintattu BOT da majalisar ƙolin jam'iyyar PDP daga cire Umar Damagun a matsayin shugaban riƙo na jam'iyyar.
Mai shari'a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar
Gwamnan Jihar Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar Filato 15 a cikin 17 da ake da su a jihar.
Gwamnan Jihar Filato Barista Caleb Mufwang ya rantsar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Zaɓe ta PLASIEC ta sanar sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin Jihar Filato
Hukumar Zaɓe ta Jihar Filato PLASIEC ta sanar sakamakon zaɓen ƙananan hukumomin jihar, da ta gudanar a ranar Larabar nan da ta gabata.
Sakamakon zaɓen, ya nuna cewa Jam’iyyar PDP ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin da ke faruwa a jam’iyyar PDP ya ɗauki sabon salo
Rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar PDP ya ɗauki sabon salo bayan ɓangarori biyu sun dakatar da junansu daga jam'iyyar.
Ɓangaren shugaban jam'iyyar na riƙo, Umar Damagun ya dakatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da sabbin shugabannin kananan hakumomi a Jihar Jigawa
Gwamna Umar Namadi ya rantsar da sabbin zababbun shugabannin kananan hakumomi da aka zaba a karshen makon daya gabata.
An gudanar da rantsuwar ne a safiyar yau litinin a gidan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An sanar da ranar da za a gudanar da zaben Kananan Hukumomi a jihar Nasarawa
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Nasarawa, ta sanar da ranar da za ta gudanar da zaben Kananan Hukumomi a jihar.
Da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa, Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya buƙaci a mayar da mulkin Najeriya na karɓa-karɓa
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira da a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar garambawul domin mayar da mulkin ƙasar na karɓa-karɓa a tsakanin yankunan!-->…
Read More...
Read More...
Har yanzu muna mafarkin samarwa Nijeriya ci gaban da ta ke bukata – GEJ
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya roki ‘yan Nijeriya da kada su sare a ganin ci gaban kasar nan.
Jonathan ya ce har yanzu akwai kyakyawan fatan ganin mafarkin samarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zan iya rantsewa da Ƙur’ani ban saci kuɗin jihar Kaduna ba – Nasir El-Rufai
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce zai iya rantsewa da Ƙur'ani bai saci kuɗi ba a lokacin da yake mulkin jihar.
Ya bayyana hakan ne a wani shiri na gidan rediyon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutum 2 da kan zargin yunƙurin haifar da tarzoma a zaben gwamnan jihar Edo
Rundunar ‘yansandan Kasar nan ta ce ta kama wasu mutum biyu da take zargi da yunƙurin haifar da tarzoma a zaben gwamnan jihar Edo da ke gudanar a yau Asabar.
Cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...