Browsing Category
Siyasa
Kwankwaso ya caccaki Tinubu kan ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers
Jagoran jam'iyyar adawa ta NNPP a Najeriya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki Shugaban Ƙasa Bola Tinubu game da dokar ta-ɓaci da ya saka a jihar Rivers da ke kudancin ƙasar.
CIkin wata…
Read More...
Read More...
An rantsar da shugabar ƙasa mace ta farko a Namibia
An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, wadda ta kafa tarihin zama mace ta farko da za ta jagoranci ƙasar.
Tshohuwar ministar harkokin wajen ƙasar ta…
Read More...
Read More...
Kungiyoyin Kwadago sun yi tir da ayyana dokar ta-baci a Jihar Ribas
Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC, da Kungiyar ‘Yan Kasuwa ta TUC sun yi tir da ayyana dokar ta-baci a Jihar Ribas tare da dakatar da zababbun shugabannin jihar da shugaba Tinubu ya yi.
…
Read More...
Read More...
Manyan ƴan adawa a Najeriya sun yi fatali da dokar ta-ɓaci a Rivers
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El Rufai da ɗantakarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam'iyyar Labour, Peter Obi sun yi fatali da matakin Shugaban Najeria na ƙaƙaba dokar…
Read More...
Read More...
Da Dumi-Dumi: Majalisar wakilai ta amince da kudirin dokar haraji
Majalisar Wakilai ta amince da kudirin dokar gyaran haraji a yau Talata. An aike da ƙudirorin hudu na gyaran dokar haraji zuwa Majalisar Dokoki ta Kasa a watan Oktoba 2024.A zaman…
Read More...
Read More...
Peter Obi ya ziyarci gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed
Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya kai ziyarar tuntuɓa ga gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed.
Cikin wani saƙo da gwamnan ya wallafa a shafinsa na…
Read More...
Read More...
Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoto kan ƙudirin dokar haraji
A yau ne Majalisar Wakilan Najeriya za ta fara tsefe rahoton kwamitin sauraron ra'ayin jama'a kan ƙudirin dokar haraji.
Kakakin Majalisar, Hon. Tajudeen Abbas ne ya bayyana haka a…
Read More...
Read More...
Sanata Bukola Saraki ya magantu dangane da dambarwar Natasha da Akpabio
A wani batun kuma Tsohon shugaban majalisar dattawa, sanata Bukola Saraki ya magantu dangane da dambrewar.
Inda ya bayyana lamarin da tasiri da bita da kullin siyasa tare da rashin…
Read More...
Read More...
Majalisar Dokokin Legas ta sake zaɓen Obasa a matsayin kakakinta
Majalisar Dokokin Jihar Legas da ke kudancin Najeriya ta sake zaɓar Mudashiru Obasa a matsayin kakakinta bayan Mojisola Meranda ta yi murabus.
Matakin na zuwa ne bayan makonnin da…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar dattawan arewa ta nemi a yi bincike kan rikicin Natasha da Akpabio
Ƙungiyar dattawan arewacin Najeriya, wato Arewa Consultative Forum ko kuma ACF a taƙaice ta nuna damuwarta kan zargin cin zarafi da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi ga shugaban…
Read More...
Read More...