Browsing Category
Rayuwa
NLC na shirin gudanar da gagarumar zanga-zanga nan da kwanaki 14
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi barazanar tsayar duk wata hada-hadar tattalin arziki, muddin gwamnatin tarayya ta ki janye karin kudin man fetur da na wuta, cikin kwanaki goma sha hudu.
Read More...
Read More...
Bayan EFCC da ICPC, Buhari ya sake kirkirar sabuwar hukumar yaki da cin-hanci
Sabuwar hukumar wacce majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da ita, za a dora mata nauyin kula da dukkan kadarorin satar da aka kwato.
Read More...
Read More...
Jigawa, Kano da Katsina zasu daina korafin wutar lantarki
Shugaban Sashen Yada Labarai na Kamfanin, Ibrahim Shawai, ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano.
Read More...
Read More...
Bamu gane ina lissafin gwamnatin tarayya ya dosa ba – Kungiyar Kwadago
A wata hira da yan jaridu, Shugaban kungiyar na kasa Ayuba Wabba, yace kamata yayi gwamnatin ta alakanta karin farashin man da saukar darajar Naira, da kuma tsarin albashi mafi kankanta…
Read More...
Read More...
Nigeria zata buga wasannin sada zumunci a Austria
Pinnick yace "Super Eagle zata yi wasan sada zumuncin ne ranar 9 ga watan october da Cote D'lvioier, kana daga bisani ta sake wata karawar da Tunisia ranar 13 ga wata."
Read More...
Read More...
Sayar da dan Mutum daga Kano zuwa Imo an damke wasu ciki har da dan Hisbah
Shugaban ofishin shiyyar, Shehu Umar, ya gayawa manema labarai cewa an gayyaci wadanda ake zargin domin amsa tambayoyi dangane da lamarin.
Read More...
Read More...
Mutane 16, Daruruwan Gidaje, Dukiyoyi da yawa sun salwanta a Kananan hukumomi 7 a Jigawa
Sakataren zartarwa na hukumar agajin gaggawa ta jiha, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka yayin wata ganawa da manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Marasa Turanci, Lissafi, Da Gajaru na iya zama Yansanda
Kamar yadda yazo a wata sanarwa da kakakin hukumar dansanda, Frank Mba, ya fitar, ana sa ran masu neman shiga aikin suzo da number shaidar zama dan kasa da takardun karatu na ainihi da…
Read More...
Read More...
An kamo hanyar Magance labarun bogi a Arewa
A baya-bayan nan samun labarai masara tushe a kafafen yada labarai sun yawaita musamman a kafafen sadarwa na zamani a Nijeriya, mafi yawancin lokuta irin wadannan labaru sun danganci…
Read More...
Read More...
Dalilin da ya sanya sai gobe sabuwar shekarar musulunci zata fara
Hakan na nufin cewa yau, Alhamis ita ce ranar talatin ga watan Dhul-Hijjah, shekara ta 1442 bayan hijrah, yayin da gobe Juma’a zata zamo daya ga watan Muharamm, a sabuwar shekarar…
Read More...
Read More...