Browsing Category
Rayuwa
An Kwaso ’Yan Najeriya 255 Da Suka Makale A Saudiyya
Gwamnatin Najeriya a ranar Litinin ta sake kwaso karin wasu mutum 255 ’yan kasar da suka makale a kasar Saudiyya.
Hukumar kula da ’yan Najeriya mazauna ketare (NIDCOM) ce ta!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gidan Ajiyar Kayan Tarihin Berlin Na Shirin Maida Wasu Sassake-sassake Najeriy
Karin gidajen adana kayan tarihi a fadin kasashen Turai sun fara duba hanyar maida kayayyakin tarihin da suka kwaso daga wasu wurare.
A wani mataki na ban mamaki, Humboldt Forum,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar zaratarwa zata sayo taki domin wadanda rikici da ambaliyar ruwa ya shafa
Majalisar zartarwa ta tarayya a jiya ta amince da naira Miliyan 922 da Dubu 800 domin sayen takin zamani da nufin taimakawa jihoshin da rikici ya shafa da wadanda ambaliyar ruwa ta!-->…
Read More...
Read More...
Yadda ‘wata mata ta kashe’ amaryarta mai kwana 54
Rundunar 'yan sandan jihar Neja a Najeriya ta tabbatar da kisan da wata mata ta yi wa kishiyarta mai suna Fatima wacce ba ta cika watanni biyu da auren ba ta hanyar duka da ƙona!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Buhari ya nada tsohuwar minista a matsayin shugabar hukumar kare hakkin bil’adama
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada tsohuwar ministar harkokin mata da walwala, Salamatu Suleiman, a matsayin shugabar hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa.
Salamatu Suleiman ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
MDD ta ce Najeriya na sahun kasashe 3 da za su fuskanci yunwa matsananciya
Hukumomin abinci na Majalisar Dinkin Duniya, sun yi gargadin yiwuwar miliyoyin jama’a a kassahen Yemen, Sudan ta Kudu da kuma Arewacin Najeriya su fuskanci matsananciyar yunwa da!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Kidan Gangin Tsadar Rayuwa Ke Kara Firgita ’Yan Najeriya
Abubuwa da dama ne su ka haddasa kayan abinci yin tsadar da tsawon shekaru 15 baya ba su kamar haka ba.
Akwai dalilai na matsalar tsaro, sai barkewar cutar korona, sai canjin yanayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Idan Najeriya ta rushe, daukacin bakaken fatar duniya sun gaza – Alake
Babban Basaraken Jihar Ogun da ake kira ‘Alake of Egbaland’ Oba Adedotun Aremu Gbadebo yayi kira ga masu fafutukar ganin an raba Najeriya da suyi watsi da bukatar su, inda yake cewa!-->…
Read More...
Read More...
Daliba mace ta farko dake koyon ilmin tukin motar hakar kasa a Sin
Bisa karuwar matsayin mata, yanzu mata da yawa suna gudanar da ayyukansu, har ma suna taka muhimmiyar rawa kan ci gaban al’umma. Amma, a ganin mutane masu yawa, wasu ayyuka kamar masu!-->…
Read More...
Read More...
SEMA ta raba tallafi ga manoman da ambaliyar ruwa ya shafa a Jigawa.
Hukumar Agajin Gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA) ta raba kayayyakin tallafi ga manoman da ambaliyar ruwa ya shafa shekaru biyu da suka gabata a karamar hukumar Buji.
Daraktan gudanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...