Browsing Category
Rayuwa
Ganduje Zai Share Hawayen Daliban Kano Dake Karatu A Kasashen Waje
Gwamna Abdullahi Umar ganduje ne ya fadi haka lokacin da ya karbi bakuncin shugaban kwamitin amintattu na jami’ar, Farfesa Ibrahim Gandur, a gidan gwamnatin Kano.
Read More...
Read More...
Bayyana Mana Yadda Ku Kaji Dangane Da Sunayen Da Shugaba Buhari Ya Mikawa Majalisa
https://twitter.com/FmSawaba/status/1153631834888200192
Read More...
Read More...
Kicibus Din Yan Shi’a Da Yan Sanda Yayi Muni (HOTUNA)
A yau ma mabiya Shi'a sun sake gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja, kamar wancan makon, yau ma an sake samun rahoton zazzafar fafatawa tsakaninsu da jami'an tsaro.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karar Kwana: Yan Mata 9 Sun Sheka Lahira A Hatsarin Kwale-kwale A Zaria
Yan mata 9 sun gamu da ajalinsu yayin da suke kokarin tsallaka
kudiddifin Galma dake yankin Tudun Wucicciri a garin Zaria na jihar Kaduna.
Wasu daga cikin wadanda suka iya tsallake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa Zata Yi Hobbasa Kan Matsalar Ambaliyar Ruwa
Gwamantin jihar
Jigawa ta jadadda kudurinta na kawo karshen matsalar ambaliyar ruwa dake
addabar alummar jihar.
Mataimakin
gwamnan jiha, Alhaji Umar Namadi,
ya bayyana haka a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Da Matsala: Mutane Kusan Miliyan 39 Ke Yin Bahaya A Waje
Wata Kungiya mai suna Water Aid tace kimanin mutane Miliyan 116 cikin akalla mutanen Najeriya Miliyan 200, basu da halin amfani da cikakken bandaki. Hakan yasa mutane Miliyan 38 da!-->…
Read More...
Read More...
Kwalaben Giya 647 Da Mutane 36 Sun Shiga Hannun Yan Hisbah A Jigawa
Rundunar
Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta kama mutane 36 tare da kwace kwalbobin Giya
guda 647 a fadin Jihar.
Kwamandin
Rundunar na Jiha Malam Ibrahim Dahiru ya bayyana haka ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasiƙar Obasanjo Na Iya Haddasa Tashin Hankali A Ƙasar Nan – Tanko Yakasai
Tanko Yakasai ya bayyana cewa ire-iren waɗannan wasiƙu da tsohon shugaban ƙasar ya saba fitarwa da ma can ɗabi’arsa ce ta rashin kishin ƙasa tare da son zaman lafiya.
Read More...
Read More...
Kotu Ta Bayar Da Belin Matar Da Ta Cakawa Mijinta Wuka A Kano
Jagorar kungiyar Mata lauyoyi ta kasa FIDA Barrister ta shaidawa kotun cewar tuhumar da yansanda suka yiwa Hanan bata da tushe domin fada suka yi ya bangashe mata hakora ita kuma ta…
Read More...
Read More...
Da Yiwuwar Dakatar Da Tuƙa Adaidaita Sahu A Kano – Baffa Ɗan Agundi
Sabon shugaban hukumar KAROTA na jihar Kano Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar KAROTA ta haramta tuka babur din Adaidaita Sahu a faɗin jihar Kano.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...