Browsing Category
Rayuwa
Adam Zango Ya Fice Daga Kanywood
Fitaccen jarumin fina-finan hausa nan wato Adam A Zango ya sanya ƙafa ya fice daga masana'antar KANYWOOD.
Adam Zango ya bayyana ficewar ta sa ne daga shafinsa na sada zumunta na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Talaka Ya Shiryawa Shan Jar miya a Wa’adin Mulkina Na Biyu
A ranar Talatar nan ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zai yi amfani da wa’adin mulkinsa na biyu wajen inganta rayuwar ‘yan Najeriya ta hanyar ba talakawa kyakkyawar kulawa.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hakimai 11 Sun Bijirewa Umarnin Gwamna Ganduje
Hakimai goma sha ɗaya ne su ka bijirewa umarnin gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, inda ya umarci kowanne hakimi da ya zauna a masarautarsa domin yin hawan daushe.
Tun da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Lalong Ya Siyawa Musulman Jihar Filato Ragunan Layya Na Milyan 60
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya siyawa musulman jihar Filato ragunan layya da shinkafa domin yin hidimar bikin babbar Sallah.
Gwamnan ya mika alhakin rabon waɗannan ragunan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutanen Yobe Zasu Yi Bikin Sallah A Takure Bayan Sanya Dokar Takaita Zirga-Zirga
Kwamishinan Yansandan Jihar Yobe, Abdulmaliki Sanmonu ya
bayar da sanarwa takaita zirga-zirgan abeban hawa tsakanin gobe Asabar 10 ga
watan Augusta da misalin karfe 11 na dare, zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Ne Ke Son Bata Min Suna Da Shafukan Sada Zumunta – Nmadi Sambo
Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Namadi Sambo ya
bayyana amfani da sunansa da ake yi a kafar sada zumunta ta Facebook da sauran
hanyoyin sadarwa na zamani da cewa wadansu bata!-->…
Read More...
Read More...
An Kammala Jigilar Alhazan Nijeriya, Duba Don Sanin Adadinsu
Hukumar Alhazai ta Kasa ta bayar da sanarwar kawo
karshen jigilar maniyyata daga Najeriya
zuwa aikin Hajjin Bana a Saudiyya.
Sanarwar na cikin jawabin da aka bawa kamfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bakin Hali Ya Janyo An Kori Wasu Ma’aikatan Lafiya 3, Duba Laifin Da Suka Aikata
Babban asibitin koyarwa na
Gwamnatin tarayya dake jihar Katsina ya salami wasu ma’aikatansa 3 bayan da aka
kama su da laifin karbar kudade a wajen marasa lafiya.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jinjina Ga Yan Najeriya Da Kuka Ki shiga Tafiyar Juyin Juya Hali – Garba Shehu
Fadar shugaban kasa ta yabawa ‘yan
Najeriya wajen kare martabar demokradiyyar kasar nan, bayan da suka ki amincewa
da kiran kungiyar Global Colaliation For Security And Democracy In!-->…
Read More...
Read More...
Abin Boye ya Fito Fili: Ainihin Dalilin Da Ya Sanya Gwamnati Ta Saki El-Zakzaky
Rashin Mafita – A daidai lokacin da yan shi’ar suka matsa kaimi da yin zanga-zanga, wanda har takan zamo sanadiyyar asarar dukiya da rayuka, sai ga wata fitinar daban ta bullo daga…
Read More...
Read More...