Browsing Category
Rayuwa
Gwamnatin Tarayya ta sake dage ranar rufe aikin hade layukan waya da NIN zuwa Yuli
Gwamnatin Tarayya ta sake dage ranar rufe aikin hade layukan waya da lambar dan kasa ta NIN zuwa ranar 26 ga watan Yuli, 2021.
Ma’aikatar Sadarwar ta Kasa ce ta sanar da hakan, inda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta samu dala biliyan 34 da miliyan 220 daga bangaren mai da iskar gas a shekarar 2019
Hukumar dake binciken yadda ake kashe kudaden da ake samu daga ma'adanan man fetur a kasarnan a rahoton bayananta na baya-bayanan ta bayyana cewa Najeriya ta samu dala biliyan 34 da!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar masu biredi ta Najeriya ta umarci duka mambobinta da su kara farashin kayansu da kashi 30
Kungiyar masu biredi ta Najeriya ta umarci duka mambobinta da su kara farashin kayansu da kashi 30 cikin 100 saboda karuwar farashin sinadaren hada biredi da dangoginsa.
Umarnin na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Sin za ta tallafawa Palasdinawa na dala miliyan 1 domin jin kai
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya shaidawa taron manema labarai Jumma’ar nan cewa, kasarsa za ta samarwa Palasdinawa taimakon jin kai na gaggawa na tsabar!-->…
Read More...
Read More...
Tsuntsayen daji sun kai biliyan 50 a duniya
Wani sabon bincike ya nuna cewa adadin tsuntsayen daji a doron duniya ya kai akalla biliyan hamsin, kana suna iya karuwa har zuwa biliyan dari hudu da talatin.
Binciken wanda aka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Labarin gawurtacciyar matar da ke noma gona mai fadin filin kwallo 1000
Nike Tinubu mace ce mai shekaru 59 a duniya. Ba a Jihar Oyo kadai inda ta ke ba, Nike ko a Najeriya a yanzu haka ta na a sahun farko na kasaitattun manoma rogo da kuma sassafa garin!-->…
Read More...
Read More...
Yadda ake jimamin wadanda suka mutu a hadarin jirgin ruwa
Masu aikin ceto na ci gaba da laluben gawarwakin wadanda suka nutse a ruwa a sakamakon wani hadarin jirgin ruwa a jihar Nejan Najeriya a ranar Asabar da ta gabata.
Mutanen biyar na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin “ruwan zafi” ga lafiyar dan Adam
A shiga cikin ruwan zafi ko tururirin ruwan zafin a samu dan lokaci ana ciki ana jin gumi wannan wani abu ne da ke taimakawa wajen kara inganta lafiyar dan Adam.Kwararru a kan sha'anin!-->…
Read More...
Read More...
Tarar N100,000 za aci kan duk wanda ya sare bishiya
Hukumar Babban Birnin Tarayya Abuja ta ce daga yanzu duk wanda aka samu da laifin sare bishiya zai biya tarar N100,000.
Hukumar ta bayyana haka ne a sakon da ta wallafa a shafinta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Boko Haram Ta Raba Kyautar Makudan Kudade A Geidam Ga Talakawa
Mayakan Boko Haram na raba wa al’ummar garin Geidam Naira dubu ashirin-ashirin da zummar jin ra’ayinsu.
Kwararru sun ce maharan sa suka shafe kwanaki suna cin karensu babu babbaka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...