Browsing Category
Rayuwa
Fannoni biyu da suka samu kaso mafi yawa a kasafin kuɗin Jigawa 2019
Gwamna Muhammad Badru Abubakar ya gabatar da kudirin dokar kasafin kudin shekara mai zuwa na sama da Naira miliyan dubu dari da hamsin da biyu da miliyan dari tara ga Majalisar dokokin!-->…
Read More...
Read More...
An Ginawa Masu Hidimtawa Ƙasa Sabon Masauki A Kazaure
Gwamnatin jihar Jigawa tayi bikin mika sabon masaukin masu yiwa kasa hidima, NYSC, da ta gina ga Hukumar masu yiwa kasa hidima, a garin Kazaure.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Cikakken Bayanin Yadda Gwamnati Da Ƙungiyar Suka Cimma Matsaya
Bayan kwanaki suna zazzafar tattaunawa, Gwamnatin Najeriya da Ƙungiyar Ƙwadago sun cimma matsaya bisa tsarin da ya kamata a bi wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashi.
An shafe!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sai An Rage Ma’aikata Kafin A Fara Biyan Mafi Ƙarancin Albashi- Ngige
A jiya Alhamis ne Ministan Ƙwadago Da Samar Da Aikin Yi, Dakta Chris Ngige, ya ce buƙatar Ƙungiyar Ƙwadago na neman sabon mafi ƙarancin albashi zai sa Gwamnatin Tarayyar ta kashe!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwa 10 Da Aka Gano Kan Nijeriya
Ayayin da aka Kammala gudanar da al’amuran bikin tunawa da cikar Najeriya shekaru hamsin da tara (59) da samun ‘yanci kai, Sawaba FM tayi waiwaye domin nazarin wasu jerin mu’himman!-->…
Read More...
Read More...
Shekaru 15 Masu Zuwa Darajar Fetur Za Ta Karye A Duniya – Gwamna Badaru
Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya ce nan da shekrau 15 masu zuwa man fetur zai rasa darajarsa a fadin duniya.
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya furta hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimman Batutuwa Kan Cikar Jigawa Shekaru 28 Da Kafuwa
A Yau ne jihar Jigawa tayi bikin cika shekaru 28 da kafa ta.
An dai kafa jihar ta Jigawa ne a ranar 27 ga watan Agustan shekarar 1991, a lokacin da gwamnatin mulkin soje ta kara!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Kan Ranar Hausa Ta Duniya
A duk ranar 26 ga watan Agusta ne ake bikin ranar Hausa ta duniya. Ana amfani a ranar ne dai wajen nuna alfahari da harshen tare da raya shi da kuma inganta shi.
Tun a cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gumel Da Ringim Sun Ƙudiri Aniyar Magance Ambaliyar Ruwa
Gwamnatin jihar Jigawa ta jaddada kudirinta na cigaba da kare rayuka da kuma dukiyoyin alummar jiharta.
Daraktan tsaftar mahalli na Hukumar Kare Mahalli ta jiha Alhaji Nuhu Yusif!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Katunan Shaidar Zama Ɗan Ƙasa 4,000 Sunyi Kwantai A Jigawa
Hukumar shaidar zama dan kasa tace akwai katinan shaidar zama dan kasa guda 4,000 da masu su basu karba ba a jihar Jigawa.
Jagoran hukumar anan jihar, Mallam Aminu Jakada, shine ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...