Browsing Category
Rayuwa
Ana Cigaba Da Warkewa Daga Cutar Korona A Nijeriya
Kamar yadda sabbin alakuman da cibiyar ta NCDC ta saki suka nuna, mutane 7 cikin sabbin wadanda suka kamu, suna Lagos, yayin da sauran ukun suke babban birnin tarayya.
Read More...
Read More...
Covid-19 Yadda titunan Abuja suka zama wayam tamkar kufai.
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar!-->…
Read More...
Read More...
Matakan Kariya Daga COVID-19 A Sauƙaƙe
Nisantar cunkoson jama'a da aƙalla tsawon mita guda.A goge wuraren taɓawa da hannu da ruwan kashe ƙwayoyin cuta.A riƙa wanke hannu aka-akai da ruwa da sabulu, da ruwan sinadarin kashe!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Muhammad Baduru ya ƙaddamar da kwamitin ko ta kwana Saboda Korona
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa kwamiti mai mutane 19 domin zama cikin shirin a dalilin rahotanni ƙaruwar masu kamuwa da cutar Korona a Nijeriya
A yau ne dai aka wayi gari da samun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mikel Arteta Kochin Arsenal ya Kamu Da coronavirus
Mahukunta a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal sun tabbatar da cewa mai horas da ƙungiyar Mikel Arteta ya harbu da cutar numfashin nan dake cigaba da addabar ƙasashen Duniya tun bayan!-->…
Read More...
Read More...
Hotunan Matashin da ya Ƙuduri Aniyar Zuwa Duk Ƙasashen Duniya, Ya Iso Nijeria
Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar!-->…
Read More...
Read More...
Jawabin Sarkin Kano Kan Matsalolin Arewa Da Suka Jawo Cece-Kuce
Mai Martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sanusina II yace ‘yan Arewana daf da ruguza kawunansu matukar suka kasa magance dumbin matsalolin dake fuskantarsu.
Sarki Sanusi wanda yayi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Dan Majalisa Ya Bayarda Tallafin Fam Din Jamb Ga Dalibai 200 A Jigawa
An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya!-->…
Read More...
Read More...
Wata Mata Ta Kashe Mijinta Har Lahira Akan Cajar Waya A Katsina
Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna!-->…
Read More...
Read More...
Mai Dokar Bacci: Dansanda Da Wani Sun Shiga Hannu Bayan Aikata Laifi
Hukumar da ke
hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama
jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye
sunan su, bisa kama!-->…
Read More...
Read More...