Browsing Category
Rayuwa
Bana Babu Tafsiri Ko Wani Wa’azi Da Zai Tara Mutane Wuri Guda A Ramadan – Sarkin Musulmai
A wata sanarwa wacce sakataren Jama’atul Nasril Islam, Dr. Khalid Abubakar Aliyu ya fitar, Sarkin Musulman ya bukaci dukkan musulmai da suyi sallolinsu a gida, kasancewar baza su…
Read More...
Read More...
Za a kai limaman Juma’a 15 kotu a Kano
Shi ma wani da ya jagoranci fiye da mutane 200 sallar Juma’a a garin Garun Ali, Malam Ado Gambo, ya bayyana cewa bai san da dokar ba gaba daya don haka ya nemi a yi masa afuwa.
Read More...
Read More...
Jami’ar Sule Lamiɗo Ta Yi Hoɓɓasa A Yaƙi Da Korona A Jigawa
Jami'ar Sule Lamido dake Kafin Hausa ta bayar da tallafin sanadaran wanke hannu dake kashe kwayoyin Cututtuka ga gwamnatin jihar Jigawa a wani yunkurin bayar da nata tallafin don!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa Ta Rungumi Tsarin koya Karatu daga Gida
Shugaban Hukumar ilimi matakin farko na Jiha, Alhaji Salisu Muhammad Birniwa wanda ya bada wannan shawara, ya ce an bullo da shirin ne domin cike gibin karatun dalibai sakamakon zama a…
Read More...
Read More...
An Samar da Cibiyar Gwajin Korona A Arewa Maso Gabashin Nijeriya
Farfesa Ahmad ya bayyana cewa, haka kuma Asibitin zai iya gwada wanda ake zargin yana dauke da kwayar cutar dake Borno, Yobe, Adamawa da wasu jihohin da ke makotaka da su.
Read More...
Read More...
Fursunoni sun samu yanci saboda Korona a Katsina
Babban alkalin Jihar Katsina, Mai shari’a Musa Abubakar
Danladi, ya bayar da umarnin sakin fursunoni 185 daga gidajan yarin da ke fadin
jihar, wani bangare na dakile yaduwar cutar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jigawa Yayi Alkawarin Samar da Kayan jin kai ga al’umma Saboda Korona
Sanarwar hakan ta fito ta bakin gwamnan jihar Jihar nan Alhaji Muhammad Badaru Abubakar, a yayin da yake jawabi ga manema labarai bayan taron masu ruwa da tsaki a dakin taro na Ahmadu…
Read More...
Read More...
Ranar Juma’a Babu Aiki A Nijeriya
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, shine ya ayyana hutun a madadin gwamantin tarayya, cikin wata sanarwa da babar sakatariyar ma’aikatar, Georgina Ehuria, ta fitar a Abuja.
Read More...
Read More...
Matakan da Gwamnatin Jigawa ke Dauka don Dakile Yaduwar Korona
Shugaban rundunar kar ta kwana kan yaki da cutar, kuma kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakari, shine ya bayyan hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Dutse.
Read More...
Read More...
Zazzabin Lassa Yafi Korona Kisa Cikin 2020 A Njieriya
Najeriya ta jima tana fama da zazzabin Lassa, wanda ya yanzu ya zamo annoba. Kusan kowace shekara ana samun barkewar zazzabin.
Read More...
Read More...