Browsing Category
Rayuwa
Mutane 71 sun Murmure sun Warke daga Korona a Jigawa
Shugaban kwamatin yaki da cutar a jihar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Zakar ne ya sanar da hakan ga manema labarai a garin Dutse babban birnin jihar.
Read More...
Read More...
Babban cigaba: Gwamnonin Jihohi zasu hada kai da ta Tarayya don Cigaban Kasa
Cikin wasikar taya murna da kungiyar gwamnonin ta aike, mai dauke da kwanan watan 18 ga Mayun shekarar da muke ciki, dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode…
Read More...
Read More...
Kano Ta Cika Da Almajiran Da Aka Kwaso Saboda Korona, yawansu ya kai 2000
Kwamishinan lafiya na jihar Aminu Tsanyawa ne sanar da haka ga manema labarai jiya Alkhamin a birnin Kano.
Read More...
Read More...
Matakin Da Gwamnatin Jigawa Ta Dauka Kan Masu Korona A Jihar
Shugaban kwamatin kuma kwamishinan lafiya na jiha Dr Abba Zakari ne ya sanar da haka ga manema labarai a birnin Dutse.
Read More...
Read More...
Atiku Ya Bawa Shugaban Kasa Buhari Shawara
Ya ce manufar hakan shine domin a taimakin tattalin arzikin kasa daga kokarin durkushewar da yake kokarinyi saboda annobar Corona.
Read More...
Read More...
Adamawa ta bi sahun Mayar da Almajirai Jihohinsu
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara mayar da dalibai sama da
400 zuwa jihohin su na asali.
Sakataran Gwamnatin jihar Bashir Ahmad, ya bayyana haka a
yayin da aka fara mayar da almajiran!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa Tayi Rabon Tallafin Buhun Masara 1,160 A Kirikasamma
Mataimakin shugaban karamar hukumar, Malam Al`asan Mattafari shine ya kaddamar da rabon masarar amadadin shugaban karamar hukumar, Alhaji Salisu Garba Kubayo.
Read More...
Read More...
Tufka Da Warwara: Gwamnoni Sun Bukaci Majalisa Ta Dakatar da Wani Kuduri
Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, bayan taron kungiyar kan Covid-19 karo na 8, da ya gudana ta…
Read More...
Read More...
EFCC tayi ram da wasu yan China bayan sun yi ƙoƙarin bayar da cin hancin makudan kudaden ga wani…
A jiya wakilan kamfanin da suka son a binne binciken Meng Wei Kun da Xu Kuoi suka kawo Naira miliyan 50 kafin alkalami, da zummar cikon zai biyo baya idan bukata ta biya.
Read More...
Read More...
Shekau ya fashe da kuka yana neman Taimako
Sakon Muryar mai tsawon 1:22 ya kunshi Muryar sa a inda yake neman taimakon Allah ya tsare daga lugudan wutar da suke sha.
Read More...
Read More...