Browsing Category
Rayuwa
Ruwa Da Bakin Kwarya Da Mahaukaciyar Iska Sun Rusa Gidaje 600 Da Kashe Mutane 6 A Kano (Hotuna)
Hukumar agajin gaggawa ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane 6 da rushewar gidaje 600 da wata guguwa mai karfi ta jawo a yankunan kananan hukumomi 4 na jihar.
Babban sakataren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta rabawa manoma 50 sabon irin shuka dan Brazil
Mai bawa Gwamna shawara kan noman shinkafa, Alhaji Jamilu Dan-Mallam ya bayyana haka lokacin da ya jagoranci wata tawaga ta masu ruwa da tsaki a aikin gona zuwa wasu fadamu dake kananan…
Read More...
Read More...
Karar Kwana: Tsawa Ta Kashe Jami’an Kiyaye Haddura A Nijeria
Ance tsawa ta fada kan jami’an a ofishinsu dake tsohon toll gate a Ilese, yankin karamar hukumar Ijebu ta Arewa da Gabas, dake jihar.
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta Raini Dashen itatuwa Miliyan 2 da Rabi a bana
Yace za a raba dashen itatuwan ne ga al’umma kyauta domin dasawa a masallatai da gonaki da asibitoci da makarantu da kuma sauran wuraren taruwar jama’a.
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya Ta Kammala Shirin Mika ikon kula da Manyan Titunan Kasarnan Ga Masu Zuba Jari
Fashola yace Zangon farko na aiki zai lakume kudi naira biliyan 163 da miliyan 320, akan kimanin naira biliyan 16 domin kowane titi guda daga cikin goman.
Read More...
Read More...
Ƙungiyar makarantun islamiyya a Kano sun yi barazanar gudanar da zanga-zanga
Wannan ƙorafi ya fito ne daga bakin wasu daga cikin shugabannin Islamiyya Aisha Ibrahim Ɗorayi da kuma Malam Hassan, a lokacin da su ke tattunawa da filin inda ranka da ake gabatarwa a…
Read More...
Read More...
Dabarun yin rubutu mai ma’ana a kafar yada labarun Zamani (social media)
Kada ka zama kamar mahaukacin kare da komai ya gani zai yi ta yin haushi a Social Media babu dalili, ka tabbatar abinda ka rubuta zai amfane ka ko waninka.
Read More...
Read More...
Matashin da Ya Yiwa Mata 40 Fyade Ya Shiga Hannu a Kano
Ya kara da cewa yayin bincike, mutumin ya furta cewa ya yiwa sama da mata 40 fyade a shekara guda, cikinsu har da yara, da matan aure, har da wata tsohuwar ‘yar shekaru 80.
Read More...
Read More...
Kasar Jamus Ta Kawowa Nijeriya Agaji Don Yaki Da Korona
Ofishin jakadancin Jamus a Najeriya cikin wata sanarwa yace an bayar da gudunmawar domin nuna goyon baya da hadin kai ga Najeriya a lokacin annobar.
Read More...
Read More...
Sauran Kiris Duk Masu Korona A Jigawa Su Warke
Wadannan shawarwari ne a takaice da zasu iya taimakawa idan ka san su kafin ka fara koyon programming. Sai dai a kullum abunda ake kara fadakar damu dashi juriya, hakuri da kuma…
Read More...
Read More...