Browsing Category
Rayuwa
Sabon Rikicin Kabilanci Yayi Sanadin Shekawar Wasu Mutane Barzahu A Benue
An tabbatar da cewa rikicin na ranar Lahadi ya auku kwana daya bayan an gudanar da ganawar neman zaman lafiya a yankin karamar hukumar Konshisha, tsakanin kauyukan biyu da basa ga…
Read More...
Read More...
Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Suka Kan Maganar Haramta Almajirci
Malamin ya ayyana cewa Almajirai suna da ‘yancin gudanar da addininsu ba tare da wata tsangwama ba a kudin tsarin mulki.
Read More...
Read More...
Yansanda A Jigawa Sun Yi Wata Babbar Damka
A wata sanarwa da kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri ya bayar, ta bayyana sunan mutanen da suka hada da Najib Salisu mazaunin Tarauni a Kano da Yusif Ibrahim mazaunin Dala a Kano da kuma…
Read More...
Read More...
Filayen Jirgin Sama Zasu Dawo Aiki Bisa Wani Sharadi
Shugaban kwamitin karta kwana na shugaban kasa kan cutar corona, Boss Mustapha, ya sanar da haka wajen taron manema labarai na kwamitin a Abuja.
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 600 Domin Bayar da Lamunin Aikin Gona
Ministan yayi jawabi a wajen kaddamar da shirin tallafawa noman shinkafa na daminar bana a kauyen Tofai dake yankin karamar hukumar Gabasawa ta jihar Kano.
Read More...
Read More...
Ƴan sanda sun karɓi cin hancin naira biliyan 44 a cikin watanni 3 da sanya dokar hana fita – Rahoto
Tun da farko gwamnatin tarayya da wasu gwamnonin jihohin ƙasar nan ne suka kafa dokar hana fita da sufuri domin takaita yaduwar cutar Korona.
Read More...
Read More...
Gwamnati Ki Dubi Allah Ki Bude Makarantu – Dalibai
Kungiyar dalibai ta Najeriya NANS ta roki gwamnatin tarayya da gwamnatin jihohi da su dauki matakin sake bude makarantu domin cigabada da gudanar da karatu, tare da cewa cigaba da rufe!-->…
Read More...
Read More...
Jihar Kaduna ta kori Almajirai Dubu 35 zuwa jihohi 17 da wasu kasashe makwabta
Kwamishiniyar ta ce, wannan matakin da aka dauka, na cikin yunkurin gwamnatin jihar na tabbatar da cewa, dukkanin kananan yara sun samu ilimin Al-Kur’ani da na zamani karkashin kulawar…
Read More...
Read More...
Shin Yan Nijeriya Za su Iya Biyan Kudin Lantarki Mai Tsada? – Yemi Osinbanjo Yayi Bayani
Yace ba gaskiya bane cewa da ake yan najeriya basa san biyan kudin wuta, ya kara cewa yan kasar basa farin ciki tsawon shekaru ganin yadda ake gudanar da harkokin bada wutar.
Read More...
Read More...
Maganar Shugaba Buhari Bayan Nijeriya Tayi Bankwana Da Polio
Shugaba muhammadu Buhari ya taya yan najeriya murna biyo bayan bankwana da kasar tayi daga cutar shan inna, yayin nuna godiyarsa ga wanda suka taimaka na gida dana waje, bisa!-->…
Read More...
Read More...