Browsing Category
Rayuwa
Masu Taurin Bashi A Jigawa Sun Amayo Shi Da Taimakon Civil Defence
Yayi bayanin cewa basussukan da aka karbo na daga cikin korafe-korafe 114 na fararen hula da hukumar ta yi aiki akai tsakanin watan Janairu zuwa Yunin bana.
Read More...
Read More...
Dubu 5 Kacal Na Mora Daga Kwangilar Kashe Mutane 7- Dan Ta’adda
Wanda ake zargin ya sanar da haka lokacin da yake amsa tambayoyin yan jarida lokacin da kwamishinan yansandan jihar Zamfara ya gabatar da shi a helkwatar rundunar dake Gusa a jiya.
Read More...
Read More...
Rayuka 21 Sun Salwanta Bayan Kwale-kwale ya Kife a Benue
A cewar wata majiya wacce ta shaida lamarin da idonta, wadanda hatsarin ya rutsa da su mambobin wata coci ce a garin Ijaha dake yankin karamar hukumar Makurdi, wadanda ke kan hanyarsu…
Read More...
Read More...
Bara Aka Hana Ba Karatun Al’Ƙurani ba – Aliyu Tilde
Almajrai
Shahararren malamin nan Dakta Aliyu Tilda ya bayyana cewa haryanzu mutane basu fahimci me ake nufi da Almajiranci ba, inda ya ce Ƙoƙarin da gwamnonin Arewa ke yi na hana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fanni Shari’a Ya Samu Sabon Sauyi A Jigawa
Wannan yana cikin Doka Mai Namba 5 na shekarar 2020 da Babban Alkalin Jiha, kuma shugaban Majalisar Hukumar Shari’a Hon Aminu Sabo Ringim, ya sanyawa hannun.
Read More...
Read More...
Za a Dawo da karbar haraji kan gidajen haya da Takardar shaidar mallakar gidaje
hukumar ta bayyana cewa daga yanzu ya zama wajibi ake biyan kudin harajin gidajen haya dana takardun mallakar gidaje.
Read More...
Read More...
Farfesa Maqariy ya ajiye aikin Jami’a
Bayan kwashe shekaru yana aikin koyarwa a Jami'ar Bayero dake Kano, babban limamin masallacin birnin tarayya dake Abuja Farfesa Ibrahim Ahmad Said Maqariy (Hafizahulla) ya ajiye!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya Amince da sake buɗe Kasuwar Shuwarin bisa Tsattsauran Sharaɗi
Sai dai matar na tuba ba ta rasa miji, shugabannin yan Kasuwar sun kaiwa gwamnan ziyara tare da alƙawarin bin dokokin matukar ya amince suka dawo hada-hadarsu.
Read More...
Read More...
Gwanna Badaru Ya Bukaci Wadanda Suka Bude Makarantun Islamiyya da su Sake Rufewa
Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba.
Da yake bayarda umarnin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta Godewa Babban Attajirin Nijeriya Aliko Dangote
Bayan isowar tallafi daga Mashahurin dan kasuwar kasar nan Alhaji Aliko Dangote, gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yabawa dan kasuwar bisa gudummawar da ya bawa jihar Jigawa a!-->…
Read More...
Read More...