Browsing Category
Mayan Labarai
Kundin tsarin mulkin Najeriya ya haramta nadin tsoffin gwamnonin da ke karbar fansho mukamin minista
Kungiyar Kare Hakkokin Tattalin Arziki ta Kasa (SERAP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya fito fili ya umurci tsaffin gwamnonin da ke rike da mukamin minista a gwamnatinsa…
Read More...
Read More...
Tinubu ya sake sauyawa wasu ministoci ma’aikatu, ya kuma bayyana sabon ministan Niger Delta
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauyawa Abubakar Momoh ma’aikata daga ma’aikatar matasa ta tarayya zuwa ma’aikatar raya yankin Neja Delta.
Hakan na kunshe ne cikin wata…
Read More...
Read More...
Dauda Biu ya bayar da umarnin a damke direban wata tsohuwar mota mai lalatattun tayoyi uku
Shugaban hukumar kare afkuwar hadura ta kasa Dauda Biu, ya bayar da umarnin dakile duk wasu tsofaffin ababen hawa da wadanda ba a yadda da amincin su ba fadin kasar nan.
Biu ya ba…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya zata baiwa kowacce jiha kudi N5Bn domin tallafawa talakawa a jihohinsu
Gwamnatin tarayya ta amince ta baiwa kowacce jiha da birnin tarayya Abuja kudi Naira biliyan 5 domin siyo kayan abinci da nufin rabawa ga talakawa a jihohinsu.
Gwamna Babagana…
Read More...
Read More...
Sama da mayakan Boko Haram 82 ne suke mutu a wani rikicin kabilanci da ya barke tsakanin mayakan
Akalla mayakan Boko Haram 82 ne aka kashe a wani rikicin cikin gida mai alaka da kabilanci da ya barke tsakanin mayakan.
Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno.
…
Read More...
Read More...
Babangida ya bar abin alfaharin da ba za a taba mantawa da shi ba lokacin yakin basasar Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya taya tsohon shugaban kasa na mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) murnar cika shekaru 82 a duniya.
Tinubu, a cikin wata sanarwa da mai…
Read More...
Read More...
Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci ranar Litinin mai zuwa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya baiwa ministoci 45 mukamai da majalisar dattawa ta tabbatar a ranar Litinin.
Jerin sunayen ma’aikatun da mai ba shugaban kasa shawara na musamman…
Read More...
Read More...
Kwamittin ‘yan sanda na kasa ya bayyana Dutse a matsayin hedikwatar jiha mafi zaman lafiya a…
Gwamna Mallam Umar Namadi ya karbi bakuncin shugabannin kwamitin ‘yan sanda na kasa, wadanda suka kai masa ziyarar ban girma a ofishin sa dake Dutse fadar gwamantin jihar Jigawa.
…
Read More...
Read More...
Dalar Amurka ($) na faɗuwa a kasuwannin canjin kuɗaɗe ta kasar nan daga N940 zuwa N890
Farashin dala na faɗuwa a kasuwannin canjin kuɗaɗe ta kasar nan daga naira 940 zuwa naira 890 a safiyar yau Laraba kamar yadda bayanan da Sawaba radio ta samu daga kasuwannin canji a…
Read More...
Read More...
Kwastam sun kwace harsashi guda 1,245 da aka yi fasa kwaurin su a buhunan shinkafa yar kasar waje
Hukumar Kwastam a jihar Ogun ta kwace harsashi guda 1,245 wanda ake zargi ake boye su a buhunan shinkafa yar kasar waje a jejin Tomnolo kusa da karamar hukumar Yewa da ke jihar Ogun.
…
Read More...
Read More...