Browsing Category
Mayan Labarai
Jami’ar FUD Ta Kere Sa’a – A.A Rasheed
An bayyana
Jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutse babban birnin jihar Jigawa, a matsayin
jami’ar da ta fi fice a cikin jami’oi 12 da gwamnatin tarayya ta gina a 2011.
Shugaban hukumar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya Ta Samu Nasara Kan Ƙasar Burundi 1-0
Kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta samu nasara kan kasar Burundi a wasan farko na rukuni na gasar cin kofin nahiyar Afrika a jiya.
Najeriya dai ta lallasa su daci 1 mai ban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Duk Ƴan PDP Su Kwantar Da Hankalinsu, Zamu Yi Nasara – Secondus
Jam’iyyar PDP mai adawa ta yi kira ga shugabanni da sauran ya’yan jamiyyar da su kwantar da hankalinsu, sakamakon abinda ya faru dangane da karar da jam’iyyar ta shigar kotun sauraron!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya Da Andulus Zasu Ƙulla Alaƙa
Kasar Spaniya za ta kulla alakar kasuwanci da Najeriya da nufin habaka harkokin kasuwanci tsakanin kasashen biyu.
Jakadan kasar Spaniya a Najeriya Mr. Marcelino Ansorena ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani Ɗan Majalisa Ya Ƙuduri Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro A Zamfara
Dan majalissar dake wakiltar mazabun Gusau da Tsafe a majalisar wakilai ta Najeriya Alhaji Kabiru Mai-palace yace zai yi duk wata mai iyuwa wajen samar da tsaro da kuma yaki da rashin!-->…
Read More...
Read More...
Kotu Ta Dakatar Da Cigaba Da Bincikar Sarkin Kano
Wata Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Kano ta umarci Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano da ta dakatar da binciken da take yi wa Sarkin Kano, Muhammad!-->…
Read More...
Read More...
Abubawan ban Mamaki a Rayuwar Shata
Mahaifiyar Shata su biyu ta haifa tare da mahaifinsa; Mamman Shata, da 'yar uwarsa, Yelwa, amma ta haihu a aurenta na farko.Shata ya shafe mafi yawan shekarun rayuwarsa a garin Kano duk…
Read More...
Read More...
Ku Kula da Takardun Shaidar Karatunku, Don Ba Sauyawa Har Abada- WAEC
“Amma, idan wani ɗalibi ya rasa Takardar Shaidar Karatunsa ta hanyar gobara, ambaliyar ruwa ko sacewa, kuma zai iya kawo dukkan hujjojin da suka zama wajibi da za su nuna lallai haka…
Read More...
Read More...
Abin Da Yakama Ku Sani Kan Bikin Ranar Dimukuradiyya
Sai dai kuma a wani bangaren, wasu tsoffin 'ya'yan tsohuwar jam'iyyar NRC a jamhuriya ta uku, sun kalubalanci matakin mayar da 12 ga Yuni a matsayin ranar dimokradiyya'Ya'yan tsohuwar…
Read More...
Read More...
Har Yanzu Sarki Sunusi na Cikin Matsala, Za a Cigaba Da Bincikarsa Kan N3.4bn
Tun a wani lokaci a baya dai hukumar ta fara gudanar da bincike kan Sarkin na Kano amma daga bisa kurar ta lafa, sai dai a ‘yan baya-bayan nan bayan kammala zaben 2019 na Kano wanda…
Read More...
Read More...